INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJI’UNA Allah Ya Yiwa Alhaji Umar Bankaura Rasuwa

Allah ya yiwa Alhaji Umar Malumfashi rasuwa, kafin Rasuwar sa Jarumi ne ala masanatar kannywood,

Alfijr Labarai

Da yawa sun fi gane shi da Alhaji Kafi gwamna a shiri Mai dogon zango na kwana casa’in na gidan talabijin Arewa 24.

Alhaji Umar Malumfashi (Bankaura, Ka Fi Gwamna), Allah Ya gafarta maka kurakuren ka, Ya kuma sa aljanna ra zama makoma a gare ka.

Za a sanar da lokacin Jana ida nan gaba

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Slide Up
x

2 Replies to “INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJI’UNA Allah Ya Yiwa Alhaji Umar Bankaura Rasuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *