Daga Aminu Bala Madobi …A garin kanwa ta karamar hukumar Madobi. Bayan kammala tattara bayanan farko da jaridar Alfijir tayi ta tabbatar da cewa wannan …
Daga Aminu Bala Madobi …A garin kanwa ta karamar hukumar Madobi. Bayan kammala tattara bayanan farko da jaridar Alfijir tayi ta tabbatar da cewa wannan …
Yan sandan jihar Adamawa sun kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne mai suna Roland Raymond. Alfijir labarai ta rawaito kakakin rundunar …
Wasu da ba a san ko suwaye ba, sun yi wa malami a Sashen Nazarin Jiki da Lafiya na Jami’ar Maiduguri (UNIMAID), Dr. Kamar Abdulkadir, …
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama wani mutum mai shekaru 54 da dansa bisa zarginsu da dukan makwabciyarsu, sanadin mutuwar ta har lahira. …
“Ya ji tsoron yaron zai gane shi, shi ya sa ya shaƙe masa wuya har sai da ya mutu, sannan ya tona rami ya birne …
Gwamnatin tarayya ta ce, ta gayyaci fitaccen malamin addinin musuluncin nan na Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi domin amsa tambayoyi kan kalaman da ya yi kan …
A kalla mutum tara aka kashe a wani sabon rikicin kabilanci da ya barke tsakanin kabilar Montol da Taroh a yankin Ponglong da ke Karamar …
Shahararren Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya bada shawarar cewa ya kamata mawallafi Tukur Mamu, ya fuskanci hukunci idan har aka tabbatar da laifin …
Sashin kula da harkokin kudi na Najeriya ya gano wasu kungiyoyi 15 da ake zargi da hannu wajen tallafawa ayyukan ta’addanci, wadanda suka hada da …
Jami’an hukumar tsaron Civil Defense reshen karamar hukumar Ungoggo a kano, sun samu nasarar cafke wani tsoho mai suna Ibarhim Usman mai shekaru 85 a duniya …
Daga Fauziyya Momin Haidar ‘Yan bindiga sun raba mazauna kauyuka a kalla 10 a karamar hukumar Igabi da ke jihar Kaduna da muhallansu sakamakon addabarsu …
Dakarun Rundunar Sojojin saman Najeriya, NAF da aka tura zuwa Durbunde a karamar hukumar Takai a jihar Kano sun kama wani matashi mai shekaru 35, …
Cikin wadanda suka kashe har da mai unguwa Haruna Wakili da kuma wani yaro da suka yi ma mummunan kisa ta hanyar ƙone shi kurmus …
Ya fada a komar ’yan sanda a hanyarsa ta kai wa ’yan ta’adda kayan sojoji a Zamfara daga Kaduna Alfijir labarai ta rawaito yan sanda …
Tsohon Daraktan Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), Mista Mike Ejiofor, ya bayyana cewa, tunaninsa na ƙin biyan kuɗin fansa na garkuwa da mutane ya canja …
Matar da aka kama mai ɗakin wani tsohon kasurgumin ɗan bindiga ne da sojoji suka kashe shekarun baya. Alfijir labarai ta rawaito Dakarun rundunar sojin …
Rundunar ‘yan sanda a Anambra ta sanar da Insp. Audu Omadefu mai lamba, AP No.362178, wanda ake nema ruwa a jallo. Alfijir labarai ta rawaito …
A yayin da sace-sacen jama’a ke kara kamari a babban birnin tarayya Abuja, an kama wasu jami’an ‘yansanda bisa zargin kwatar naira miliyan 29.9 daga …
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Aondo Ver, darakta a hukumar kula da gidajen babban birnin tarayya, Abuja. Alfijir labarai ta rawaito lamarin ya …