Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ta addanci

Labarai, Ta addanci

Dan Sandan Najeriya Ya Harbe Wata Mata, Sannan Ya Harbe Kansa Har Lahira

Posted onMarch 2, 2023March 2, 2023

Alfijr ta rawaito Dan sanda ya kashe mace, sannan ya harbe kansa har lahira. Rundunar ‘yan sandan jihar Ilorin ta tabbatar da faruwar lamarin a …

Labarai, Ta addanci

Wata Sabuwa Yan Daba Sun Tarwatsa Masu Zabe A Kano

Posted onFebruary 25, 2023February 25, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu da ake zargin ‘Yan Daba ne sun Tarwatsa masu zabe a Kadawa dake karamar hukumar Ungogo Kano Masu zabe da jami’an …

Labarai, Ta addanci

Wata Sabuwa An Yi Garkuwa Da Jagoran PDP Kwana 4 Kafin Zabe

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Jam’iyyar PDP na Gundumar Dan Mahawayi da wani mutum daya ana gab da zabe. Harin …

Labarai, Ta addanci

Dan Sanda Ya Harbe Wata Tsohuwa Ƴar Shekaru 65 Har Lahira

Posted onFebruary 18, 2023February 18, 2023

Alfijr ta rawaito Wani dan sanda da ke bakin aiki ya hallaka wata tsohuwa mai shekara 65 har lahira a yayin wata takaddama a garin …

Labarai, Ta addanci

Ƴan Sandan Jihar Kano Ta Kama Mutane 93 Da Ake Zargi Da Daba A Kano

Posted onFebruary 11, 2023February 11, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 93 da ake zargi da laifin damfarar jama’a a lokacin yakin …

Labarai, Ta addanci

An Kaiwa Wani Ɗan Takarar Gwamna Hari Lokacin Yakin Zaɓe

Posted onFebruary 3, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kai wa wani dan takarar gwamna hari na jam’iyyar APGA a jihar Ebonyi Farfesa Bernard Odo, wanda ya …

Labarai, Ta addanci

An Kaiwa Wani Ɗan Takarar Gwamna Hari Lokacin Yakin Zaɓe

Posted onFebruary 3, 2023

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kai wa wani dan takarar gwamna hari na jam’iyyar APGA a jihar Ebonyi Farfesa Bernard Odo, wanda ya …

Labarai, Ta addanci

Ƴan Bindiga Sun Harbe Alkali Yayin Shari’ar A Cikin Kotunsa

Posted onFebruary 3, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan bindiga sun harbe alkalin kotun, alƙali da ke Ejemekwuru a ƙaramar hukumar Oguta a jihar Imo, Nnaemeka Ugboma, wasu ‘yan …

Labarai, Ta addanci

Wasu Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Kwamishiniyar Harkokin Mata

Posted onFebruary 1, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan harkokin mata; Mataimakiyar kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kuros Riba, Igri Ewa ta ce ‘yan …

Labarai, Ta addanci

Wasu Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutune Huɗu A Jihar Bauchi

Posted onJanuary 23, 2023January 23, 2023

Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi, ta tabbatar da kashe wasu mutum huɗu da ‘yan bindiga suka yi a anguwar Gambari Sabon-Layi da …

Labarai, Ta addanci

Ƴan Bindiga Sun Harbe Sufeton Ƴan Sanda Sun Kuma Ƙwace Bindiga Daya

Posted onJanuary 18, 2023January 18, 2023

Alfijr ta rawaito an kama wasu da ake zargin ‘yan kungiyar tsaro ta Gabas, ESN ne da laifin kashe wani sufeto ‘yan sanda a ofishin …

Labarai, Ta addanci

Bayan Kashe Matar Babansa Da Ƴarta Ƴan Sanda Sun Kama Shi A Kano

Posted onJanuary 8, 2023January 8, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar ‘yan sanda ta kama wani yaro dan shekara ashirin mai suna Ghadaffi Sagir da ya kashe mahaifiyarsa da wani abu mai …

Labarai, Ta addanci

Wata Sabuwa! Ƴan Bindiga Sun Sake Kai Hari Jirgin Ƙasa Sun Yi Garkuwa Da Fasinjoji

Posted onJanuary 7, 2023January 8, 2023

Alfijr ta rawaito Watanni bayan da ‘yan ta’adda sun kai hari tare da yin garkuwa da fasinjoji da dama a cikin jirgin da zai nufi …

Lafiya, Ta addanci

Ɗan Bindiga Ya Harbe Ɗan Sanda Ya Kuma Ɗauke Bindigarsa

Posted onJanuary 1, 2023January 1, 2023

Alfijr ta rawaito an harbe wani ɗan sanda har lahira sun kuma ɗauke bindigarsa a harabar wani banki da ke kan titin DSP Alamieyeseigha a …

Labarai, Ta addanci

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum Daya, Sun Debe Mutane 45’ A Kaduna

Posted onDecember 26, 2022December 26, 2022

Alfijr ta rawaito a ranar Kirsimeti wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum daya tare da yin garkuwa da mutane 45 a unguwar Angwan Aku da …

Labarai, Ta addanci

Ƴan Bindiga Sun Kashe Wani Hakimi Sun Yi Awon Gaba Da Mutane 3

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito ‘Yan ta’adda sun kashe hakimin kauyen Mulo da ke karamar hukumar Mashegu a jihar Neja, Malam Usman Garba. Rahotanni sun bayyana cewa, …

Labarai, Ta addanci

Bayan Kishiyoyi Sun Sa An Yi Garkuwa Da Surukarsu Daga Ƙarshe Reshe Ya Juye…

Posted onDecember 21, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Wasu kishiyoyi guda biyu matan wani bawan Allah sun hada baki da masu garkuwa da mutane domin a sacemahaifiyar mijin nasu a …

Labarai, Ta addanci

Yadda Ƴan Sanda Suka Ci Zarafin Ma’aikacin Premier Radio.

Posted onDecember 20, 2022December 20, 2022

Alfijr ta rawaito Gidan rediyon Premier ya yi Allah-wadai da harin da aka kai wa ma’aikatansa, Muhammad Bello Dabai a gaban tashar yayin da yake …

Labarai, Ta addanci

Ƴan sandan Najeriya Sun Gano Babbar Masana’antar Bama-Bamai A Kasar

Posted onDecember 16, 2022December 16, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta gano babbar masana’antar bama-bamai da ke da alhakin kashe jama’a. Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Ebonyi …

Labarai, Ta addanci

Wani Alkali Ya Rataye Kansa Bayan Ya Kashe Matarsa ​​Tare Da Yiwa Gawar Fyade A Gaban ‘Ya’yansu

Posted onDecember 10, 2022December 10, 2022

. Alfijr ta rawaito ƴan sanda a Ƙasar Zimbabwe na neman wani alkali ruwa a jallo bisa zargin kisan matarsa ​​kuma ya kashe kansa a …

Posts pagination

‹ 1 … 7 8 9 10 11 12 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab