Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya ba da umarnin cafko wadanda suka kashe mutane sama da 140 a Filato. Majalisar tarayya tana fatan a …
Category: Takaitattun labaran duniya
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya yi Allah wadai tare da yin alƙawari daukar mataki kan kisan gilla da ’yan bindiga suka yi wa …
Daga Baba Usman Gama Adadin wadanda suka mutu a jihar Filato ya karu zuwa 113, in ji wani jami’i, a yankin da ake yawan samun …
Daga Baba Usman Gama An kashe mutum sama da 70 a wani ƙauyen jihar Filato. Dakarun sojin Najeriya sun kawar da ‘yan bindiga 14 a …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya ce yana sane da sadaukarwar da ‘yan kasa ke yi game da sauye-sauyen da gwamnatinsa take aiwatarwa tun …
Daga Baba Usman Gama Tsohon Gwamnan CBN Emefiele, ya koma gida bayan ya cika sharuɗɗan belin da kotu ta ba shi. Sheikh Dahiru Bauchi ya …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun 25 da 26 ga watan Disamban 2023 a matsayin hutun bikin Kirsimeti. Yayin da rikicin jihar …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya isa Jihar Legas inda zai yi hutun karshen shekara. Shugaba Tinubu ya ba da umarnin biyan masu cin …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya ba da umarnin sake dawo da tsarin ciyar da ɗaliban makaranta dan magance ƙalubalen rashin zuwan yara makaranta. …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya buƙaci majalisar dattawa ta tabbatar da mutane 11 da za a naɗa a matsayin alƙalan kotun ƙolin Najeriya. …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya rage wa matafiya rabin kuɗin shiga motar haya samfurin bas-bas, kuma kyauta fasinjoji za su shiga jirgin ƙasa. …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya karbi bakuncin shugaban kamfanin Total Energies, Mista Patrick Pouyanne, a fadarsa da ke Abuja. INEC tace za’a gudanar …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya ta ce ta fahimci girman ƙalubalen tsaron da ke gabanta tare da alƙawalin kawo ƙarshen matsalar zuwa karshen 2024. …
Daga Baba Usman Gama Kotun Ƙoli ta sanya ranar Alhamis, 21 ga watan Disamba domin sauraron ƙarar da aka shigar kan zaɓen gwamnan jihar Kano. …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya aike da ta’aziyyarsa kan rasuwar sarkin Kuwait. Hukumar NCDC mai yaki da cututtuka ta tabbatar da bullar zazzabin …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu yayi ta’aziyar rasuwar tsohon ma’aikacin muryar Amurka Kabiru Fagge. Sojoji sun ta tabbatar da kashe shahararren dan bindiga Ali …
Daga Baba Usman Gama Sowore ya kalubalanci Tinubu ya halarci gasar tseren duniya ta ECOWAS da za a yi a Abuja. Babban Hafsaon Tsaron Najeriya, …
Daga Baba Usman Gama Sojoji sun samu nasarar lalata mafakar yan bindiga da dama tare kashe yan bindiga 5 tare da kwato makamai jihar Zamfara …
Daga Baba Usman Gama Hukumar ‘yan sanda ta ce ‘yan ƙasa da damar ɗauar bidiyo da hotunan ‘yan sanda a lokacin da suke bakin aiki. …
Daga Baba Usman Gama Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sallami shugabannin hukumomi shida da ke karkashin Ma’aikatar Sufurin Jiragen Sama. Gwamnatin tarayya ta tsaida …