Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Zaɓe

IMG 173034 05326 1772728264189
Labarai, Zaɓe

Hon. S.A Saminu Shehu Kura Ya Bukaci Jama’ar Kano Su Yi Rijistar Jam’iyyar ADC Domin Nasara a 2027

Posted onMarch 5, 2026March 5, 2026

Jagoran matasan jam’iyyar ADC a jihar Kano, Hon. S.A Saminu Shehu Isyaku Kura, ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da ma ‘yan Najeriya baki …

FB IMG 1772199369125
Labarai, Zaɓe

Hukumar Zabe INEC ta Canja Jadawalin Zaɓen 2027 a Najeriya

Posted onFebruary 27, 2026February 27, 2026

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Asabar, 16 ga Janairun 2027, a matsayin ranar gudanar da Zaɓen Shugaban Ƙasa da Majalisar Tarayya. Kwamishinan hukumar …

best seller i
Labarai, Zaɓe

Da Dumi Duminsa: Hukumar INEC ta sanar da ranakun da za a yi Babban zaben 2027 a Nigeria

Posted onFebruary 13, 2026February 13, 2026

Hukumar zaɓe mai zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta sanar da cewa za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisar dokoki ta …

IMG 174446 23825 1755967493820
Labarai, Zaɓe

Sama da katin zabe 360,000 ke hannunmu masu su basu zo sun karɓa ba a Kano – In ji Shugaban INEC

Posted onAugust 23, 2025August 23, 2025

Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa reshen jihar Kano Ambassada Abdu Zango ya ce akwai sama da katin zabe 360,000 da har yanzu …

FB IMG 1755350506022
Labarai, Zaɓe

An kama ƴan daba sama da 100 da ake zargi da yunkurin tada tarzoma a zaɓen cike gurbi a Kano: – INEC

Posted onAugust 16, 2025August 16, 2025

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa an kama fiye da mutane da ake zargin ƴan daba ne sama da ɗari,  …

FB IMG 1734078061516
Labarai, Zaɓe

INEC ta shirya tsaf domin ba da damar kada kuri’a ba tare da katin zabe ba

Posted onDecember 13, 2024December 13, 2024

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bada shawarar canja tsarin zaɓen na Najeriya, inda ta nuna cewa amfani da katin zaɓe (PVC) …

IMG 20241208 WA0621
Labarai, Zaɓe

Malumfashi Ya Godewa Gwamna Yusuf Bisa Sake Nada shi Shugaban KANSIEC.

Posted onDecember 8, 2024December 8, 2024

Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC), Farfesa Sani Lawal Malumfashi, ya bayyana godiyar sa ga Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf …

Kansek
Labarai, Zaɓe

Da Ɗumi-Ɗuminsa: NNPP ta lashe dukka kujerun ciyamomi da kansiloli

Posted onOctober 26, 2024October 26, 2024

NNPP ta lashe dukka kujerun ciyamomi 44 da kansiloli 484 a zaben ƙananan hukumomi da ya gudana a yau Asabar a jihar Kano. Shugaban hukumar …

Kano
Labarai, Zaɓe

KANSIEC Ta Yaba Da Gwarzantakar ‘Yan Sanda Wajen Tabbatar Da Dimokuradiyya

Posted onSeptember 18, 2024September 18, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Makonni kadan gabanin gudanar da zabukan kananan hukumomi a Kano, Shugaban Hukumar KANSIEC Farfesa Sani Lawal Malumfashi, ya yabawa rundunar ‘yan …

Farfesa Da Barasta
Labarai, Zaɓe

Baya Ta Haihu! Maganar Rage Kudin Fom Da Farfesa Ya Ce Yayi Shifcin Gizo Ne – Barr Hassan T Kyaure

Posted onSeptember 13, 2024September 13, 2024

Bayan sanarwar da shugaban hukumar zabe ta jihar Kano Farfesa Malumfashi yayi na rage kudin fom din takarar zaben kananan hukumomi baya ta haihu. Alfijir …

IMG 20240817 WA0619
Labarai, Zaɓe

Zaben Kananan Hukumomi: Jamiyya Mai Mulki A Bauchi Na shan Kashinta A Hannu

Posted onAugust 17, 2024August 17, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Wasu daga cikin sakamakon zaben kananan hukumomi a kujerun kansiloli ya nunacewa jamiyyun hamayya na wujijjiga jamiyya Mai mulki ta PDP …

B7
Labarai, Zaɓe

Hukumar zabe ta Kano ta kayyade kudin fom ga masu neman kujerar shugabancin kananan hukumomi

Posted onAugust 15, 2024August 15, 2024

Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano ta kayyade Naira Miliyan goma kudin fom ga masu neman kujerar shugabancin kananan hukumomi. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1706965608675
Labarai, Zaɓe

Jami’an Tsaro Sun Kame Wasu Yan Dab Dauke da Makamai domin Tarwatsa Zabe a Kano

Posted onFebruary 3, 2024February 3, 2024

Jami’an Tsaro Sun Kame Wasu Yan Dab Dauke da Makamai tare da Niyyar Tarwatsa Zabe a Kano Alfijir labarai ta rawaito daga yankin karamar hukumar …

IMG 20240111 112437
Labarai, Zaɓe

Sakon Rundunar yan sandan Najeriya kan shirinta na zaben ranar Asabar

Posted onFebruary 2, 2024February 2, 2024

Mataimakin sufeton yan sandan Nijeriya shiya ta daya dake jahar Kano, AIG Umar Mamman Sanda, ya bayyana cewa zaben da za a gudanar a ranar …

FB IMG 1705050603144
Labarai, Zaɓe

Kotun ƙoli ta ce Caleb Mutfwang ne halastaccen gwamnan Filato

Posted onJanuary 12, 2024January 12, 2024

Kotun ƙoli ta tabbatar da Caleb Mutfwang a matsayin halastaccen gwamnan jihar Filato. Mutfwang na Jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 525,299 inda ya doke abokin …

FB IMG 1704888841491
Labarai, Zaɓe

Yadda Ta Kasance Kan Shari’ar Zaben gwamnan Adamawa A Kotun Koli

Posted onJanuary 10, 2024January 10, 2024

Kotun koli ta yi watsi da karar da dan takarar gwamna na jam’iyyar SDP Dr Umar Ardo, ya shigar kan zaben gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu …

Labarai, Zaɓe

INEC ta shirya gudanar da zaben cike gurbi a Kano

Posted onJanuary 9, 2024January 9, 2024

Hukumar zabe ta kasa reshen Jihar Kano, ta ce ta kammala dukkan shirye-shiryen gudanar da zabukan cike gurbi a jihar. Alfijir labarai ta rawaito Kwamishinan zaben …

IMG 20231129 WA0004
Labarai, Zaɓe

Kungiyar ‘yan Jarida ta kasa reshen Freedom Radio ta taya Wasila Ibrahim Ladan murnar zama sakatariya ta Kungiyar ‘yan Jaridu NAWOJ

Posted onNovember 29, 2023November 29, 2023

Wannan na cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugabar kungiyar kwamrade Aisha Muhammad Yalleman da kuma sa hannun sakataren kungiyar Kwamrade Muzamil Ibrahim …

📸Ododo
Labarai, Zaɓe

Inec ta bayyana Usman Ododo na APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kogi

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya ta bayyana Usman Ahmed Ododo na jam’iyyar APC a matsayin wanda lashe zaɓen gwaman jihar Kogi na shekara …

IMG 20231111 131533
Labarai, Zaɓe

INEC Ta Ba Da Umarnin Sake Gudanar Da Zabe A Kogi

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Za a sake gudanar da sabon zabe a yankunan da lamarin bayyana sakamakon zabe na bogi ya shafa. Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Zabe ta …

Posts pagination

1 2 3 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab