Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Zanga Zanga

FB IMG 1722176490723
Labarai, Zanga Zanga

Aiki Da Hankali! Diyar Shugaba Tinubu Ta Magantu Akan Batun Zanga-zanga

Posted onJuly 28, 2024July 28, 2024

Folasade Tinubu-Ojo, diyar shugaban kasa Bola Tinubu, ta bukaci ‘yan kasuwa a jihar Legas da su hana ‘ya’yansu shiga zanga-zangar da za a yi a …

FB IMG 1721028249331
Labarai, Zanga Zanga

Sufeton ‘Yan Sanda Ya Amince Da Zanga-zangar Matsin Rayuwa, Yace Amma Akwai Sharadi

Posted onJuly 26, 2024July 26, 2024

Sufeto Janar na ‘yansanda, Kayode Egbetokun, ya buƙaci dukkanin ƙungiyoyin da ke shirin gudanar da zanga-zangar a faɗin ƙasar nan da su miƙa bayanansu ga …

Screenshot 20240725 221902 Chrome
Labarai, Zanga Zanga

Kungiyar Yarabawa Ta ja Kunnan Shugaba Tinubu Kan Batun Dakatar Da Shirin Yin Zanga-zanga

Posted onJuly 25, 2024July 25, 2024

Kungiyar yarabawa ta Afenifere taja kunnan Shugaban  kasa bola tinubu Kan batun dakatar da Shirin yin zanga zanga sabida san zuciya da munanan manufa Alfijir …

FB IMG 1721939691541
Labarai, Zanga Zanga

Kowa Ya Tuna Bara! Na Yarda, Nayi Zanga-zanga Amma Fa Ta Lumana Ce – In Ji Tinubu

Posted onJuly 25, 2024July 25, 2024

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yarda cewa yana cikin zanga-zangar daban-daban a shekarun baya amma ba tare da tashin hankali ba. Alfijir labarai ta ruwaito …

FB IMG 1721915788325
Labarai, Zanga Zanga

Zanga-zanga: Ba za mu bari a ƙona mana ƙasa ba —  In ji Rundunar soji

Posted onJuly 25, 2024July 25, 2024

Shelkwatar tsaro ta ƙasa ta gargadi masu shirin yin zanga-zanga a fadin kasar cewa duk da cewa hakkinsu ne na zanga-zangar, amma ba za ta …

Screenshot 20240724 173155 Facebook
Labarai, Zanga Zanga

Wata Zanga-Zanga Ta Barke A Abuja Kan Tsige  Ndume Daga Bulaliyar Majalisa

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Al’ummar Borno ta Kudu sun yi zanga-zanga a Abuja kan tsige Sanatansu, Mohammed Ali Ndume, saboda sukan Gwamnatin Tinubu kan matsin …

FB IMG 1721828892198
Labarai, Zanga Zanga

Yanzu Haka Sakataren Gwamnati Da Ministoci Na Ganawar Sirri Kan Zanga-zanga

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume na ganawa da ministoci kan zanga-zangar adawa da matsin rayuwa da matasan Nijeriya ke shirin yi a fadin kasar nan. …

FB IMG 1709380470987
Labarai, Zanga Zanga

Fursunoni Sun Yi Zanga-zanga Akan Rage Adadin Abincin Da Ake Basu

Posted onMarch 2, 2024March 2, 2024

Wasu daga cikin jami’an gidan yarin sun samu raunuka sakamakon jifan da fursunonin suka yi musu yayin zanga-zangar. Alfijir labarai ta rawaito Ɗaruruwan fursunonin da …

FB IMG 1709030149536
Labarai, Zanga Zanga

Tsadar Rayuwa! Kungiyar NLC Ta Dage Zanga-zangar Ranar Laraba

Posted onFebruary 27, 2024February 27, 2024

Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC ta sanar da janye zanga-zangar neman saukin tsadar rayuwa a ranar ta biyu wato ranar Laraba. Alfijir labarai ta rawaito …

IMG 20240205 061416
Labarai, Zanga Zanga

Zanga-zanga Ta Barke A Senegal Bayan Sanar Da Dage Zabe

Posted onFebruary 5, 2024February 5, 2024

Jami’an tsaron kasar Senegal sun tarwatsa cincirindon jama’a da suka taru a Dakar babban birnin kasar a jiya Lahadi domin nuna adawa da dage zaben …

FB IMG 1701259806342
Labarai, Zanga Zanga

Wasu matasa sun rufe hanyar Kurna bisa zargin yan sanda da harbin mutane uku a Kano

Posted onNovember 29, 2023November 29, 2023

Wasu matasa a unguwar Kurna dake karamar hukumar fagge sun gudanar da zanga-zangar lumana a safiyar wannan rana ta Laraba, Saboda nuna fushin su kan …

FB IMG 1697459845735
Labarai, Zanga Zanga

Zanga zangar Ma’aikata Ta Balle Bayan Naɗin Shugaban Hukumar NIPOST Da Tinubu Yayi

Posted onOctober 16, 2023October 16, 2023

Ma’aikatan hukumar aikewa da sakonni ta Nijeriya NIPOST, sun rufe babban ofishin hukumar da ke Abuja, suna zanga-zangar nuna adawa da nadin Tola Odeyemi a …

Labarai, Zanga Zanga

Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Ƙyamar Cin Hanci A Kotunan Zaɓe Na Kano

Posted onAugust 21, 2023August 21, 2023

Wasu kungiyoyin fararen hula a Kano sun gudanar da zanga-zangar nuna kyamar zarge-zargen cin hanci da rashawa da ya dabaibaye kotunan sauraren kararrakin zabe. Alfijir …

Labarai, Zanga Zanga

Yadda Masu Zanga-Zanga Suka Ragargaje Ƙofar Majalisar Dokokin Najeriya

Posted onAugust 2, 2023August 2, 2023

Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokokin Najeriya. Alfijir Labarai ta rawaito rahotanni …

Lafiya, Zanga Zanga

Zanga-Zangar Yaki Da Rugurguzau Ta Barke A Kano

Posted onJune 26, 2023June 26, 2023

Daruruwan masu zanga-zanga a yau sun yi zanga-zanga a titunan Kano domin nuna rashin jin dadinsu da yadda gwamnatin jihar ke ci gaba da gudanar …

Labarai, Zanga Zanga

Da Ɗumi Ɗuminsa! Magoya bayan APC na gudanar da zanga-zanga a Kano

Posted onMarch 22, 2023March 22, 2023

Alfijr ta rawaito Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ke gudanar da zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe ta INEC da ke a jihar Kano. Masu …

Labarai, Zanga Zanga

Ana Zanga-Zanga Kan
Shirin Kawo Sabon Kwamishinan Ƴan Sandan Kano

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito Magoya bayan jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano sun fara zanga-zanga kan shirin kawo Balarabe Sule, tsohon babban jami’in tsaro na …

Labarai, Zanga Zanga

Mata Sun Yi Barazanar Tafiya Tsirara A Abuja Kan Sakamakon Zaɓe

Posted onFebruary 28, 2023February 28, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu fusatattun mata, a karkashin kungiyar ‘Angry Nigerian Women’ a yau Talata sun mamaye babban titin da ke kan hanyar zuwa babban …

Labarai, Zanga Zanga

Dalibai Sun Tare Filin Jirgin Saman Lagos Ba shiga Ba Fita, Saboda Yajin Aikin ASUU

Posted onSeptember 19, 2022September 20, 2022

  Alfijr ta rawaito jagoranci dalibai, ƙarƙashin ƙungiyar dalibai ta kasa, NANS, ta rufe hanyoyin da ke zuwa filin jirgin sama na Murtala Muhammed da …

Posts pagination

‹ 1 2
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab