Da Ɗumi Ɗuminsa! Bayan Kiraye Kiraye Da Koke Ga Manhajar Whatsapp, Yanzu Haka Ya Fito Da Wani Sabon Cigaba

Bayan Kiraye Kiraye Da Kuke Ga Manhajar Whatsapp, Yanzu Haka Ya Fito Da Wani Cigaba

Alfijr ta rawaito bayan korafe korafenku da kiraye kiraye kan idan wani yayi posting a cikin group babu mai iya cire post din sai wanda yayi, to yanzu haka Whatsapp ya karbi kiranku.

Alfijr Labarai

Yanzu haka Whatsapp ya bawa admin damar duk wani post da aka yi a group wanda bai dace ba ko bashi da alaƙa da group din to zai iya goge shi gaba ɗaya ba tare da sai an jira wanda yayi post din ba.

Da farko admin zai danne post din bayan dannewa sai ya tafi wajen gogewa, yana danna gogewar zai nuna masa haka.

Sai ya zabi na farkon kenan, yana dannawa shi kenan an goge wannan post din gaba daya ga kowa da kowa.

Alfijr Labarai

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko kuma ku kira mu a wannan lambar

08028404926

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *