Saudiyya Ta Bawa Yan Najeriya Da Sauran kasashe 16 Damar Aikin Umrah

Alfijr

Labari d

Alfijr ta rawaito Ma’aikatar harkokin cikin gida ta kasar Saudiyya a yau Asabar da daren nan ta janye dakatarwar da ta sanya a kan Najeriya da wasu kasashe 16 na aikin Umrah a dukkan kasashen duniya.

Sanarwar ta fito ne daga shafin Haramain a daren Asabar din nan

Alfijr

Muna addu’ar Allah ya bamu ikon halarta ameen, Allah ya Kara mana lafiya da zaman lafiya.

Slide Up
x