Kotun Daukaka Kara Ta Yi Watsi Da Hukuncin Da Babbar Kotun Tarayya Ta Yanke Na Baya Na Zaɓen Shugabancin Jam iyya A Kano

Alfijr ta rawaito yanzu haka Kotun daukaka kara ta Abuja reshen Abuja ta yi watsi da hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke na soke taron mazabun da kananan hukumomin jihar Kano.

Alfijr

Kotun daukaka kara ta ce karamar kotun ba ta da hurumi. Har ila yau, ta ce shari’ar ba ta kasance gabanin zabe ba, al’amarin cikin gida ne na jam’iyya mai mulki, don haka shugabannin jam’iyyar All Progressives Congress su yanke hukunci.

Ƙarin bayani zai zo daga baya

Slide Up
x