
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau
Alfijr Labarai
Dollar zuwa Naira
Siya = 655 / Siyarwa = 668
Pounds zuwa Naira
Siya = 740 / Siyarwa = 755
Yuro zuwa Naira
Siye = 640 / Siyarwa = 665
Riyals zuwa Naira
Siye = 163 / Siyarwa = 175
CFA Zuwa Naira
Siya = 950 / Siyarwa = 1000
Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka
Alfijr
Labarai
08028404926
Don Neman Karin Bayani