Alfijr Labarai
Allah ya yiwa Alh Uba leader Gwammaja rasuwa yau a birnin tarayya Abuja ana sa ran zaayi jana’izarsa a gobe a gidansa dake gwammaja kusa da GGC Dala
Allah Yaji Kansa Da Rahama
Alh Uba Leader Jigo ne a Dariqar Tijjaniyya a Nijeriya
Allah yai masa rahama ya kyauta makwanci sarkin zumunci da kaunar Yan uwa ameen ameen