Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alhamis
- Dollar zuwa Naira
Siya = 702 / Siyarwa = 708
- Pounds zuwa Naira
Siya = 760 / Siyarwa = 787
- Yuro zuwa Naira
Siye = 658 / Siyarwa = 698
- Riyals zuwa Naira
Siye = 170 / Siyarwa = 188
- CFA Zuwa Naira
Siya = 987 / Siyarwa = 1025
- Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Alfijr Labarai
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) yau a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka
Alfijr Labarai
Don Neman Karin bayani A Kira 08028404926