Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe ta Kasa INEC ta sanar da sunan Malam Ibrahim Shekarau a matsayin wanda ya lashe zaben Sanatan Kano ta tsakiya …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe ta Kasa INEC ta sanar da sunan Malam Ibrahim Shekarau a matsayin wanda ya lashe zaben Sanatan Kano ta tsakiya …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 740/ Siyarwa = …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Rivers ta sanar da kama wasu jami’anta uku bayan da suka bayyana a wani faifan bidiyo …
Alfijr ta rawaito akarshe dai Honourable Abdurahman kawu Sumaila ya lashe zaben Kano ta Kudu a Jam’iyyar NNPP Ya samu Nasara akan Sanata Kabiru Gaya …
Alfijr ta rawaito jam’iyyar APC ta kasa samun nasara a sakamakon zaben karamar hukumomin jihar da aka gudanar a ranar Asabar. Hukumar zabe mai zaman …
Alfijr ta rawaito Hukumar zabe mai zaman kanta INEC Ta Fitar Da Sakamakon Zaɓen Kananan Hukumomin 38 Daga Cikin 44 A Kano na shugaban ƙasa …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya a jihar ta kori karar da ke kalubalantar tsayar da Mohammad Abacha, a matsayin dan takarar gwamnan jihar …
Alfijr ta rawaito hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) Ta Bayyana Sakamakon Kananan Hukumomi 22 A Jihar Kano 1- Garun Malam LGA Returning …
Alfijr ta rawaito Wasu bata-gari da ba a gano ko su wane ne ba sun cinna wa ofishin INEC na karamar hukumar Takai wuta. Wani …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito sakamakon irin fitowar da Mata sukayi kwansu da kwarkwatan su wurin jefa kuri’a a kasannan , ciki har …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya sanar da bai wa ‘yan kasuwar da gobara ta ƙona musu shaguna, tallafin naira …
Alfijr ta rawaito Wata gobara ta tashi a kasuwar garin Maiduguri jihar Borno wato Kasuwar Monday Market. Gobarar, ta tashi ne a daren jiya ta …
Alfijr ta rawaito Wasu da ake zargin ‘Yan Daba ne sun Tarwatsa masu zabe a Kadawa dake karamar hukumar Ungogo Kano Masu zabe da jami’an …
Alfijr ta rawaito Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar Labour, ya yi nasara a daya daga cikin rumfunan zabe da ke cikin fadar Shugaban kasa …
Alfijr ta rawaito ƴan daba daba sun yi wa wasu rumfunan zabe a yankin Oshodi da Itire a Legas kawanya, tare da banka wasu katin …
Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da sauran laifuffuka masu alaka, ICPC, ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Hassan …
Alfijr ta rawaito an tsinci gawarsa a dakinsa a ranar zabe. Shugaban jam’iyyar Labour Party na gundumar Karshi a babban birnin tarayya. Valentine Onuigbo, an …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi zaɓe a mazabarsa tare da mai dakin sa, bayan dankwala wane ya daga kuri’arsa sama ya …