Alfijr ta rawaito an tsinci gawar wata mata mai suna Aisha Ishaq da danta mai wata shida a duniya a yankin ’Yan Awaki da ke …
Alfijr ta rawaito Jihohi shida na tarayyar Najeriya sun maka gwamnatin tarayya a gaban kotun koli, kan halin da ake ciki, tattarawa da kuma sanar …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta kama wasu mutane 50 da ake zargi da yin sace-sace a kasuwar Monday Market ta Maiduguri …
Alfijr ta rawaito Jami’ar Maryam Abacha (MAAUN) da ke Kano, ta sanyawa sashin Kimiyyar Kiwon Lafiya na Jami’ar sunan fitaccen Ɗan kasuwa kuma dattijo, Alhaji …
Alfijr ta rawaito kotun shari’ar musulunci da ke zamanto a Kano ta sako Murja Ibrahim Kunya tare da Ashiru Idris Mai-Wushirya, bayan zaman gidan yari …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya amince da karin Naira biliyan 1 don sake gina kasuwar Monday a Maiduguri da …
Alfijr ta rawaito Dan sanda ya kashe mace, sannan ya harbe kansa har lahira. Rundunar ‘yan sandan jihar Ilorin ta tabbatar da faruwar lamarin a …
Alfijr ta rawaito Pa Ayo Adebanjo, shugaban kungiyar Yarabawa ta Afenifere, ya mayar da martani kan ayyana ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Bola …
Alfijr ta rawaito Kotu da ke birnin Abuja ta dage sauraren karar dakataccen Akanta Janar na Tarayyar Najeriya Ahmad Idris da wasu mutane uku har …
Alfijr ta rawaito Jami’an Tsaro na Yan sanda a Jihar Kano sun Gayyaci zababben dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Dala ta Jihar Kano a …
Alfijr ta rawaito daga karshe EFCC ta gurfanar da Zaura a gaban kuliya bisa zargin almundahanar dala miliyan $1.320m Hukumar da ke yaki da masu …
Alfijr ta rawaito an gurfanar da shugaban masu rinjaye na Majalisar Wakilan Najeriya Alhassan Ado Doguwa a gaban wata kotu a jihar Kano bisa laifuka …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa da ke birnin Kano. …
Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobarar da ta tashi a kasuwar Kurni da sanyin safiyar yau Laraba ta lalata …
Content A case of allergy to beer showing cross-reactivity between lipid transfer proteins Top 25 Unique Skrewball Whiskey Recipes to Try Can You Be Allergic To …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana Asiwaju Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben …
Alfijr ta rawaito cewa Alasan Ado Doguwa na kan hanyarsa ta zuwa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Umrah, in da aka cafke shi a …
Alfijr ta rawaito Wasu fusatattun mata, a karkashin kungiyar ‘Angry Nigerian Women’ a yau Talata sun mamaye babban titin da ke kan hanyar zuwa babban …
Daga Kamaluddeen Ahmad A yayin da Najeriya, kasa mafi karfin tattalin arziki a Afirka, kasa ta bakwai mafi yawan al’umma a duniya, mai dauke da …