Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya umurci jami’an tsaro da su kama tare da gurfanar da ma’aikatan POS da ke karbar makudan …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya umurci jami’an tsaro da su kama tare da gurfanar da ma’aikatan POS da ke karbar makudan …
Alfijr ta rawaito Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kaduna Sunyi Kokarin Hallaka Dan Gwamna Nasir El-rufa’i Dan gwamnan jihar Kaduna Bello El-rufa’i ya tsallake Rijiya …
Alfijr ta rawaito Wani dan sanda da ke bakin aiki ya hallaka wata tsohuwa mai shekara 65 har lahira a yayin wata takaddama a garin …
Alfijr ta rawaito Tsohuwar mai taimaka wa Aisha Buhari da IGP, DG DSS kan tsare su ba bisa ka’ida ba, ta bukaci a biya ta …
Alfijr ta rawaito Fadar Shugaban Kasa ta gargadi Gwamna Ganduje, El-Rufai, da sauran su kan kalaman da fadar Shugaban kasa ta yi a ranar Juma’a …
Alfijr ta rawaito Babban Bankin Najeriya CBN ya kuma musanta rahoton tattaunawarsu da BBC na cewar ‘yan Najeriya na iya kai tsofaffin takardun kudi na …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Siya = 760/ Siyarwa = …
Alfijr ta rawaito Bankin CBN ya umurci bankunan kasar su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta …
Alfijr ta rawaito wata kotu dake zamanta a filin Hoki Zoo Road Kano ta aike da Jarimin dandalin TikTok ɗin nan Idris Mai Wushirya aminin …
Alfijr ta rawaito wata kotu da ke zaman ta a Kano Miller Road ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Maryam A Sabo ta karbe wani Katafaren gida …
Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari ya bai wa babban bankin ƙasar CBN umurnin ya sake fito da tsofaffin takardun naira 200 domin a ci gaba …
Alfijr ta rawaito yau Laraba ne dai tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya kawo ziyara jihar Kano, kimanin shekaru uku da tsige shi a matsayin …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito hukumar hisba reshen jihar Kebbi ta yiwa wani matshi aski mai taken talkobo a babban birnin jihar Kebbi, Birnin Kebbi. Matashin yaron …
Alfijr ta rawaito Kotun kolin Najeriya ta dage ci gaba da sauraren karar kan shirin musanya naira na babban bankin Najeriya (CBN) har zuwa ranar …
Alfijr ta rawaito ‘ƴan sanda sun garƙame kofar shiga ginin ofishin BBC a New Delhi. Jami’an haraji a Indiya sun kai samame a ofishohin BBC …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), da ta dakatar da hana ‘yan Najeriya biza zuwa yankin gabas …
Alfijr ta rawaito bankin CBN tun a farko ya sanya ranar 31 ga watan Janairu a matsayin wa’adin tsohon takardun kudi, ya kasance a wurare …
Alfijr ta rawaito wata amarya mai suna Fatima Bashir Khalil wadda aka fi sani da ‘Yar Albarka ta bayyana a gaban wata shari’ar shari’ar jihar …