Ta faru ta kare! ENGR Rabiu Musa Kwankwaso Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP

Alfijr

Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP a wannan rana

Kwankwaso ya sanar da hakan cikin wata wasika da ya aikewa shugaban jam’iyyar na mazabarsa ta Kwankwaso dake karamar hukumar Madobi a jihar Kano.

Alfijr