Shugaban jam’iyyar PDP Dan Jume Abdussalam kumare ya samu Takardar dakatarwar gada Chairman Na Mazabar Tsauri A Dandume tare Da Sanya Hannun Shugabanin Jam’iyyar PDP …
Tag: Katsina
In the early hours of Monday, a fire reportedly broke out at the Katsina State Government House, causing concern among residents and officials. The incident …
Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da aka kwashe kwanaki uku ana yi ba tare da jinkiri ba ya yi tafka ɓarna a ƙauyen Natsinta …
The Katsina State Government has further relaxed the curfew which had hitherto restricted the movement of people from 7pm to 7am. The News Agency of …
Barayi Sun Balle Kofar Masallacin Masjidus Sahaba Dake Katsina, Inda Suka Sace Muhimman Kayayyakin Amfani Dake Cikinsa Alfijir labarai ta ruwaito an wayi gari a …
Gwamnatin Amurka tana da iyakacin ikon ba da agajin gaggawa ga ‘yan kasar Amurka a yankuna da dama na Najeriya saboda yanayin tsaro.” Alfijir Labarai …
A kokarin da gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamnan Dikko Umaru Radda take yi na ganin ta saukaka wa al’ummar jihar. Alfijir Labarai ta rawaito …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta ƙaryata wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na yanar gizo da …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun sami nasarar ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su, bayan …
Alfijr ta rawaito aƙalla kusan sati ɗaya kenan al’ummar yankin unguwannin Abatuwa, Rahamawa, Janbango da sauran unguwannin wannan rukunin, kullum hankalinsu a tashe ya ke, …
Alfijr ta rawaito ƴa ga Alh Musa Musawa wato Barasta Hannatu ta bada tarihin mahaifinta cewar: An haifi Marigayi Alh Musa a Bichi, jihar Kano …
Allah ya yiwa Alh Musa Musawa Rasuwa a daren Talata da daddare. Ya rasu yau bayan jinya Mai tsawo da ya sha fama da ita …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya amince da cire N499,650,000 daga asusun hadin gwiwa na jihar domin tarbar shugaban kasa Muhammadu …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta fara tattara sunayen waɗanda hare-haren ‘yan ta’adda ya shafa a wasu ƙananan hukumomi a Katsina. Aikin tantance sunayen wanda …
Alfijr ta rawaito Wasu kishiyoyi guda biyu matan wani bawan Allah sun hada baki da masu garkuwa da mutane domin a sacemahaifiyar mijin nasu a …