Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: PDP

Labarai, Ta addanci

Wani Dan Takarar Gwamnan APC  Ya Tsallake Rijiya Da Baya

Posted onMarch 17, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito cewar dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Oyo, Teslim Folarin ya tsallake rijiya da baya a …

Labarai, Tsaro

Ƴan sanda Sun Kama Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC Kwanaki 2 Kafin Zaɓen Gwamna

Posted onMarch 16, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama mataimakin shugaban jam’iyyar APC na jihar Edo Jarret Tenebe bisa umarnin mataimakin gwamnan jihar Edo. Hon …

Labarai, Zaɓe

Dan Takarar Shugaban Kasa Na PDP Sun Janye Karar Da Suka Shigar Da INEC

Posted onMarch 15, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar PDP da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, sun janye takardar da suka shigar na tilastawa hukumar zabe mai zaman …

Labarai, Zaɓe

Karan batta! Yadda Mata 24 Ƴan Takarar Gwamna Suka Kunno Kai A Zaben Bana

Posted onMarch 15, 2023

DagaAbdu Ado K/Naisa Alfijr ta rawaito Akalla mata 24 ne za a fafata da su zaɓen gwamna a wasu jihohin ƙasar nan, a ranar Asabar …

Labarai, Zaɓe

Alh Aminu Dantata Bai Goyi Bayan Kowanne Dan Takarar Gwamna A Kano Ba!

Posted onMarch 15, 2023March 15, 2023

Alfijr ta rawaito Sakataren Alhaji Aminu Dantata, mai suna Mustapha Abdullahi Junaid, ya musanta labarin da ake yaɗawa musamman a kafafen sada zumunta, cewa Dantata …

Kotu, Labarai

An Ɗaure Wasu Kusoshin PDP 2 A Gidan Gyaran Hali Bisa Badakalar Miliyan 142

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Bauchi ta yanke wa wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP a jihar Bauchi, Saleh Hussaini Gamawa da Aminu …

Kwankwasiyya, Labarai

An Kori Mataimakin Dan Takarar Gwamna Da Shugabannin Jam’iyyar NNPP

Posted onMarch 11, 2023

Alfijr ta rawaito NNPP reshen jihar Katsina, ta kori mataimakinta dan takarar gwamna, Muttaqa Rabe-Darma, shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Sani Liti, da sauran manyan …

Kisan Gilla, Labarai

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan Takarar Sanata Da Mutane 5 Sa’o’i 48 Kafin Zaɓe

Posted onFebruary 23, 2023February 23, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga da ke addabar yankin Kudu maso Gabas sun kashe dan takarar sanata mai wakiltar Enugu ta Gabas, Farfesa Oyibo Chukwu. …

Labarai, PDP

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Sadiq Wali A Ɗan Takarar Gwamnan A PDP

Posted onFebruary 10, 2023February 10, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara ta sake tabbatar da Sadiq Wali a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar PDP a ranar …

Labarai, Siyasa

Da Ɗumi Ɗuminsa: Gwamnonin G5 Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga Atiku

Posted onJanuary 10, 2023January 10, 2023

Alfijr ta rawaito Nyesom Wike na jihar Ribas da kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar Gwamnonin G-5 da suka fusata a …

Labarai, Zamfara

Kotu Ta Tabbatar Da Dauda Lawal A Halastatcen Ɗan Takarar PDP A Zamfara

Posted onJanuary 6, 2023January 6, 2023

DagaShu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Sokoto ta yi zamanta na yanke hukunci Kan shari’u da ke gabanta na Dauda …

Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Muhd Abacha A Ɗan Takarar Gwamnan Kano A PDP

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya a jihar Kano ta yanke hukuncin cewa Muhammad Abacha ne ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin jam’iyyar PDP. Mai …

Posts pagination

‹ 1 2
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab