
Daga Bello Basi Fagge Akwai mutanenmu da yawa suna tambayan cewa koh Sanata Natasha Musulmace? Gaskiya, takaitaccen bincikemu ya nuna cewa ita ba Musulma bace. …
Daga Bello Basi Fagge Akwai mutanenmu da yawa suna tambayan cewa koh Sanata Natasha Musulmace? Gaskiya, takaitaccen bincikemu ya nuna cewa ita ba Musulma bace. …
Daga A’isha Salisu Ishaq Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya a majalisar dattijan Najeriya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta shigar da ƙara a kotu tana ƙalubalantar shugaban …
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ali Ndume, ya ce amincewar da kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta yi kan kudirin dokar haraji abin a …
Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta fara binciken Sanata a jihar Bauchi, Shehu Buba, bisa zargin yana da alaka da kasurgumin dan fashin daji, …
Shugaban jam’iyyar PDP Dan Jume Abdussalam kumare ya samu Takardar dakatarwar gada Chairman Na Mazabar Tsauri A Dandume tare Da Sanya Hannun Shugabanin Jam’iyyar PDP …
Kwamatin Majalisar Dattawan Najeriya da ke nazari kan dokar zaɓe ya bayar da shawarar rage albashin ‘yanmajalisa da kuma masu muƙaman gwamnati. Alfijir Labarai ta …
Kimanin ‘yan Najeriya miliyan 137 ne ke fuskantar matsanancin talauci a fadin kasar. Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da Tattalin Arziki …
Alfijir Labarai ta rawaito Sanatocin Nijeriya sun zabi Barau Jibril a matsayin sabon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan kasar. An zabi Sanata Godswill Akpabio a matsayin …
Ba wai sabon abu ba ne cewa takarar shugabancin majalisar dattawa ta Akpabio da Barau ta samu karɓuwa daga ɓangarori da dama. Tun daga kan …