Alfijr ta rawaito wasu yara yan baiwa sun yi hadin guiwa wajen rera wata waƙa mai suna Bestie
Alfijr Labarai
Waƙar Bestie ta zo ne dai dai lokacin da matsalar da ke damun al Umma ta Bestie ta buwayi mutane saboda alkafirar da take tare da Bestie
Cikin Mawaƙan da Allah ya baiwa wannan basira har da ɗan gidan Shahararren Jarumin masana’antar Kannywood din nan wato TY Shaba
Sunayen Mawaƙan sun hada da Freiiboi
Young obey
Audi
Alfijr Labarai
Waƙar Besty an sadaukar da ita ga duk al umma don samun farin ciki da Nishadi baki daya
Ga Yadda Waƙar take nan
👇👇👇👇
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller