Yadda Ta Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Talata

Alfijr

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano.

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 575 / Siyarwa = 582

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 760 / Siyarwa = 778

3. Pounds Polyma zuwa Naira

Siye =  / Siyarwa = 

4. Yuro zuwa Naira 

Siye = 633 / Siyarwa = 638

5. Riyals zuwa Naira

Siye = 146 / Siyarwa = 157

6. CFA Zuwa Naira

Siya = 954 / Siyarwa = 967

7. Yan Zuwa Naira 

Siye = 76 / Siyarwa = 88

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata Kasuwar Wapa

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai iya hawa ko sauka. 

08028404926

Don neman Karin bayani