Alfijr

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano.
Alfijr
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 579 / Siyarwa = 586. 5
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 762 / Siyarwa = 779
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = / Siyarwa =
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 640 / Siyarwa = 655
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 147 / Siyarwa = 158
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 954 / Siyarwa = 967
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 77 / Siyarwa = 89
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
08028404926
Don neman Karin bayani