Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Goma Sha biyar 15 A Wani Hari A Masallaci A Zamfara

Alfijr ta rawaito mutum 15 ne suka mutu wasu kuma da dama suka jikkata a wani harin aka kai a wani masallaci a jihar Zamfara.

Alfijr Labarai

Kamfanin Dillacin Labarai na Reuters ya ruwaito cewa lamarin ya faru ne a Ruwan Jema da ke karamar hukumar Bukuyum a jihar, inda ‘yan bindigar a kan babura suka nufi masallacin a yammacin ranar Juma’a suka fara harbi kan-mai-uwa da wabi.

Ta addancin ya ne sati uku bayan da aka sace wasu masallata a masallacin Zugu na karamar hukumar.

BBC Hausa

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *