
Rushewar gini yayi sanadiyar mutuwar uwa da ƴaƴanta uku a karamar hukumar Zaria da ke jihar Kaduna. Alfijir labarai ta rawaito marigayiya Malama Habiba Nuhu …
Rushewar gini yayi sanadiyar mutuwar uwa da ƴaƴanta uku a karamar hukumar Zaria da ke jihar Kaduna. Alfijir labarai ta rawaito marigayiya Malama Habiba Nuhu …
Wani jirgin kasa da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna ya yi hatsari, inda wasu daga cikin kacar sa suka kwace suka fadi. Har yanzu …
Ana fargabar mutane da dama sun mutu sakamakon fashewar wata tankar mai a unguwar Dan Magaji da ke Zariya, Jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne …
Wasu gungun ƙudan zuma sun kai hari tare da tarwatsa ɗaliban da ke rubuta jarrabawar Hukumar da ke shirya jarrabawar kammala sakandare ta ƙasa ta …
Gobara ta tashi Jami’ar Northwest a Kofar Nassarawa Kawo yanzu haka hayaƙi ya turniƙe ginin Ado Bayero dake Kofar Nassarawa in da jami’ar ta Northwest …
Hukumar kiyaye hadurra ta Kasa (FRSC) ta ce mutum tara sun rasa rayukansu, yayin da wasu 11 suka jikkata a wani hadarin mota da ya …
Nuraddin ya fuskanci manyan jarabawa guda biyu a rayuwar sa—hatsarurruka da suka bar shi da nakasa, amma bai bar hakan ya hana shi ci gaba …
Daga Aminu Bala Madobi Alfijir Labarai ta rawaito wani jariri ya mutu har lahira a birnin Paris a ranar litinin bayan da mahaifiyarsa ‘yar shekara …
Gwamnatin Jihar Kwara ta bayyana damuwarta kan ambaliyar rowa a gonakin shinkafa da dama a Shonga, da ke karamar hukumar Edu ta jihar. A wata …
Wasu mutum 19 daga Jihar Kano sun rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota a yankin Kwanar Maciji da ke Ƙaramar Hukumar Pankshin, a Jihar …
Daga Aminu Bala Madobi Motar mallakin Kano Line ce, wadda ta taso daga Kano Zuwa Kaduna tayi hadarin ne a Makarfi kuma kawo izuwa yanzu …
Sabon shugaban riko na kungiyar daliban Hausa a kwalejin ilmi ta Aminu Kano AKCOE hadin gwiwa da jami’ar tarayya da ke Dustin-ma a jihar Katsina …
An sami rudani a jihar Gombe a ranar Kirsimeti yayin da wani direban motar haya da ya kasa sarrafa motarsa inda ya kunna kai masu …
Wasu bama-bama da ake zargin ‘yan bindiga ne suka dasa sun tashi a yankin Bassa, karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja. Bama-bamai sun kashe kashe …
Dalibai da dama ne su ka ji rauni bayan rikici ya barke tsakanin makarantun sakandare a Ilọrin, babban birnin Jihar Kwara. Alfijir labarai ta rawaito …
Daga Aminu Bala Madobi Wata balahira da ta wakana ga wasu ’ya’yan wani mai makaranta su uku, wanda nan take suka rasu bayan da ake …
Daga Aminu Bala Madobi Bayanai sun ce an cire gawar wanda aka kashe tare da kai ta dakin ajiya a babban asibitin Ijaye. Alfijir labarai …
Wata tankar mai dauke da fetur ta fashe a yankin Maitama da ke Abuja, a daren ranar Litinin, lamarin da ya jikkata mutane da dama …
Daga Aminu Bala Madobi Akalla mutane 25 ne suka mutu a wasu hadurran kwale-kwale a jihohin Jigawa da Bayelsa. Rahotanni daga karamar hukumar Taura ta …