Gwamnatin jihar kano ta sanar da dage dokar hana fita da ta sanya sakamakon yadda zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa ta rikide zuwa tashin hankali. …
Gwamnatin jihar kano ta sanar da dage dokar hana fita da ta sanya sakamakon yadda zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa ta rikide zuwa tashin hankali. …
An gano kaddarorin da ke da alaƙa da wannan satar a Dubai, London, da Abuja, ciki har da otal-otal.” Alfijir labarai ta ruwaito shugaban hukumar …
In a move to enhance infrastructure and public services, the Kano State Executive Council has approved two billion, six hundred and sixty five million, six …
The Kano State Police Command has arrested a notorious armed robber and recovered two AK-47 rifles with 47 rounds of live ammunition. The public relations …
Gwamnatin jihar kano ta sanar da sassauta dokar hana fita ta awa 24 da ta sanya sakamakon yadda zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa ta rikide …
Gwamnatin jihar kano ta sanar da sassauta dokar hana fita ta awa 24 da ta sanya sakamakon yadda zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa ta rikide …
A yayin gudanar da zanga-zangar lumana a garin Kano,an girke Jami’an tsaro a wasu Manyan Kasuwanni dake kantin kwarai da ta Sabon gari. An baza …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi zargin cewa wasu masu adawa da gwamnatin sa sun ɗauko hayar ƴan daba domin su tada fitina …
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta jihar kano ta bayyana cewa za ta gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi 44 a ranar 30 ga watan …
The Kano State Independent Electoral Commission has announced plans to conduct local government elections by November 30th, 2024. Alfijir labarai reports that the Chairman of …
From Abdu Ado K/Naisa Kano State Government has said the sum of N596 million was spent on provision of furniture, office fittings and other amenities …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin jihar Kano tare da hadin guiwar Hukumar Yaki da Safarar Bil Adama tayi nasarar ceto mutane arbain da takwas daga …
Jami’an Hukumar tsaro ta DSS a Kano sun kama ɗaya daga cikin waɗanda suka shirya sace mahaifiyar fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara. Yayin artabun …
Jami’an tsaro sun Kama Wani mutum mai sana’ar siyar da kayan miya, bisa zarginsa da binne mutane a gidan sa dake garin Yarbarau, a Karamar …
Daga Aminu Bala Madobi Bayanai sun nuna akwai alamun za a kirkiro sabuwar jiha nan ba da jimawa, biyo bayan gabatar da kudirin kafa jihar …
Jam’iyyar All Progressives Congress APC ta ce jam’iyyar New Nigeria Peoples Party NNPP za ta sha kaye a zabe a 2027, saboda son zuciyar da …
Wani barawo da ba a kai ga gano shi ba ya sace sadaki a aljihun wakilin Ango a yayin daurin aure a masallacin Juma’a na …
Kotu ta dage shari’ar Shafiu Abubakar, wanda ake zargin ya yi sanadin mutuwar wasu masallata 19, a garin Gadan da ke karamar hukumar Gezawa a …
Gwamnatin Jihar Kano ta Amince Da fitar Da kudin fiye Da Naira Miliyan Casa’in da bakwai domin biyan Wadanda Suka Mallaki Gidaje a wurin da …