‘Yan sanda sun cafke Sadiq Sani Sadiq, magatakarda mai kula da harkokin kudi na Babbar Kotun Shari’a dake Goron Dutse a Jihar kano, domin ci …
‘Yan sanda sun cafke Sadiq Sani Sadiq, magatakarda mai kula da harkokin kudi na Babbar Kotun Shari’a dake Goron Dutse a Jihar kano, domin ci …
Babban magatakardar kotunan, Alhaji Abubakar Haruna Khalil, ne ya tabbatar da hakan a yayin da ya zanta da Premier Radio, inda ya ce hukumar na …
Kotun Koli ta soke afuwar da Gwamnatin Tarayya ta yi wa Maryam Sanda, ta sake tabbatar mata da hukuncin kisa. Kotun ta yanke wannan hukunci …
Daga Aminu Bala Madobi Mai shari’a na babbar kotun tarayya da ke Abuja James Omotosho ƙememe ya ƙi amincewa da buƙatar da jagoran IPOB, Nnamdi …
Hukumar Kula da Ma’aikatan Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dauki matakai kan wasu jami’anta bayan kammala binciken Kwamitin Karɓar Ƙorafe-ƙorafen Jama’a na Alkalanci (JPCC). …
Alkalin Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, Mai Shari’a Joyce Abdulmalik, ta kori shari’ar da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta shigar …
Kotu ta samu Nnamdi Kanu da laifi kan tuhumar ta’addanci da Gwamnatin Tarayya ta yi masa Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta samu jagoran …
Wata kotun tarayya dake zaman ta a Osogbo dake jihar Osun ta bawa babban Sifeton ‘yan sanda Nijeriya Kayode Egbetokun umarnin kama tsohon shugaban hukumar …
Kotun Daukaka Kara dake zamanta a Sakatariyar Audu Bako, Kano, ta bayyana cewa za ta sanar da ranar da za ta yanke hukunci kan neman …
Kotun shari’ar musulunci da ke kumbotso ta yi watsi da rokon lauyan Mai dubun Isa na korar karar jikkata tsohuwar matar sa An tuhumi Usman …
Babbar Kotun Abuja ta kori ƙarar da wasu jami’an gwamnatin jihar Kano su ka shigar gaban ta da ta hana Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da …
Wata kotu a Kano ta bayar da umarnin umurtar mataimakin babban sufeton ‘yan sanda mai kula da shiyya ta daya da ya gudanar da cikakken …
Kotu ta ci tarar bankin Zenith N85m bisa rufe asusun kwastoma ta hanyar amfani da takardar odar kotu ta bogi Wata Babbar Kotun Abuja ta …
Hukumar Kula da Harkokin Shari’a ta Ƙasa (NJC) ta amince da ritayar dole ga alkalai goma a jihar Imo. A cikin wata sanarwa da ta …
Wata babbar kotun Najeriya da ke Abuja ta kori karar da aka shigar kan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, …
Daga Aminu Bala Madobi Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Fatakwal ta yanke hukunci kan gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, inda ta bayar …
Babbar kotun shari’ar musulunci me zamanta a kasuwar kurmi ta bai wa Mataimakin Babban Sufetan ƴan sandan shiyya ta ɗaya ya binciki Abdullahi Abbas da …
Kungiyar Kare Hakkin Al’umma da Lura da Ayyukan Gwamnati (SERAP) ta maka Shugaba Bola Tinubu a kotu bisa abin da ta bayyana a matsayin “dakatarwa …
Kotu ta yanke wa wasu mutum uku hukuncin ratayewa da kuma dandaƙewa kan laifin aikata fyaɗe a Jihar Kaduna. Alfijir labarai ta ruwaito kwamishinar Kula …