
Hukumar kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta sanar da cewa daga ranar 1 ga watan Satumba, 2025, za a ƙara kuɗin yin …
Hukumar kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta sanar da cewa daga ranar 1 ga watan Satumba, 2025, za a ƙara kuɗin yin …
Bankin Duniya ya yi hasashen cewa talauci a Najeriya zai ƙaru da kashi 3.6 cikin ɗari a cikin shekaru biyar masu zuwa, ciki har da …
Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya soki dakatar da gwamnan jihar Rivers da mataimakiyarsa da ƴanmajalisar dokokin jihar, wanda shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya yi. …
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta kama mutum 327 da ake zargi da aikin haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba a faɗin ƙasar. Alfijir labarai …
Ranar Mata ta Duniya Da Ranar Masu Amfani da Keken masu bukata ta musamman na Duniya na iya zama banbarakwai da ba a saba da …
Daga Aisha Salisu Ishaq Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ya bayyana kasafin kuɗin bana, wanda Shugaba Tinubu ya rattaba wa …
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC, Ola Olukoyede, ya bayyana cewa Najeriya na rasa sama da Naira biliyan 40 duk shekara …
Iyalan marigayi Janar Mamman Jiya Vatsa, wanda aka kashe a shekarar 1986 bisa zargin yunkurin juyin mulki kan tsohon Shugaban Mulkin Soja, Janar Ibrahim Babangida …
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Suke Lamido A Hirar da akayi dashi A BBC Hausa ya bayyana cewa yan Najeriya sune suka jefa kansu cikin halin …
Daga Aminu Bala Madobi Tigran Gambaryan, shugaban rukunin kamfanin kudi na crypto Binance, wanda aka tsare a Najeriya na tsawon watanni, ya bayyana sunayen wasu …
Daga Aminu Bala Madobi Fitaccen mai bincike kuma mai fafutukar kare haƙƙin bil’adama a ɗan asalin Najeriya, mazaunin kasar Ingila, Dr. Idris Ahmed ya bayyana …
Daga Aminu Bala Madobi Gabanin Zaben 2027 dake karatowa, Tsohon gwamnan Jihar Ribas, Rotimi Amaechi, ya bukaci ‘yan Najeriya da su kare kuri’unsu tare da …
Daga Aminu Bala Madobi Ministan Harkokin Bada Agajin gaggawa da Rage Radadin Talauci, Nentawe Yilwatda, ya ce wasu ‘yan siyasa na kokarin yin tasiri kan …
An Gudanar da Taro na Musamman Don Kare Dimokuradiyyar Najeriya: Atiku, Peter Obi, El-Rufai, Amaechi da Sauransu Sun halarci Taron A yayin Taron Atiku Abubakar …
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya roki ‘yan Najeriya da su ci gaba da kasancewa masu saka ran gyaruwar ƙasar a yayin da ake fuskantar …
Cikin Hirarsa da BBC ministan yaɗa labaran ƙasar, Mohammed Idris ya ce Najeriya ba ta taɓa ƙulla wata alaƙar soji da Faransa ko wata ƙasa …
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa gwamnoni 36 na jihohin kasar nan sun nemi a kara tattaunawa kan kudirorin gyaran haraji na Shugaba …
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba 25, da Alhamis 26 ga Disamba, 2024, da kuma Laraba 1 ga Janairu, 2025 a matsayin ranakun hutu don …
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya jaddada cewa yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya zai samu nasara ne idan aka fara daukar mataki …