Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ta addanci

IMG 155123 24226 1771944696307
Labarai, Ta addanci

Wani SSR Ɗin Gwamna ya tozarta Dan Jarida A Gaban Manyan Jami’an Gwamnatin Kano

Posted onFebruary 24, 2026February 24, 2026

‎Wani dan jarida daga Jihar Kano ya bayyana shirin kai kara kotu biyo bayan zargin cin mutuncinsa da wani jami’in gwamnatin jihar ya yi a …

FB IMG 1767434821306
Labarai, Ta addanci

‘Yan daba Sun Kashe Jami’in NSCDC a lokacin da yake tsaka da aiki A Kano

Posted onJanuary 3, 2026January 3, 2026

An shiga cikin tashin hankali a jihar Kano ranar Juma’a bayan kashe wani jami’in hukumar tsaro na NSCDC Abdurrauf Sheriff, wanda ake zargin wasu ‘yan …

FB IMG 1763718247926
Labarai, Ta addanci

Ibtila’i! Wasu ‘Yan bindiga sun sace ɗalibai da ma’aikata a wata makaranta a Jihar Neja

Posted onNovember 21, 2025November 21, 2025

Bayanai na cewa, maharan sun afka makarantar ne da misalin karfe biyu zuwa uku na dare, inda suka tafi da dalibai da ma’aikatan, sai dai …

IMG 105542 201125 1763632550731
Labarai, Ta addanci

Kotu ta yanke hukuncin daurin shekara 20 ga wanda ya shirya munanan hare-hare a Kano a 2012

Posted onNovember 20, 2025November 20, 2025

Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja Nijeriya ta yanke hukuncin ɗaurin shekara 20 ga mutumin da ya tsara hare-haren ta’addanci da aka kai a Kano …

IMG 20251119 WA0138
Labarai, Ta addanci

Ana Wata! Yan Yahoo Sun Kutsa Wayoyin Aliko Dangote Da Femi Otedola

Posted onNovember 19, 2025November 19, 2025

Daga Aminu Bala Madobi — Manyan Attajiran Najeriya Sun Fuskanci Barazana A wani lamari da ya girgiza harkar tsaro ta intanet a Najeriya, wasu gungun …

IMG 122824 161125 1763292520513
Labarai, Ta addanci

Ta’adanci: DSS Sun Kama Babban Dillalin Makamai A Arewacin Najeriya

Posted onNovember 16, 2025November 16, 2025

Jami’an Hukumar  (DSS) sun kama wani mutum mai suna Musa Abubakar, wanda ake zargi da kasancewa babban dillalin makamai da ke bai wa kungiyoyin da …

IMG 102559 011125 1761989174022
Labarai, Ta addanci

Ta’adanci: Ƴan bindiga sun sace mataimakin shugaban majalisar dokoki

Posted onNovember 1, 2025November 1, 2025

Ana zargin ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Hon. Samaila Bagudo. Rundunar ’Yan sanda ta tabbatar da cewa an …

IMG 130624 021025 1759406795322
Labarai, Ta addanci

Yadda Mawaki Usman Mai Dubun Isa Ya Makantar Da Tsohuwar Matarsa Da Lalata Mata Spinal Cord Da Duka

Posted onOctober 2, 2025October 2, 2025

Malama Sa’adatu Aliyu tsohuwar matar mawakin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Usman Mai Dubun Isa tayi kira ga mahukunta a jihar Kano da su kawo ma …

FB IMG 1754400950741
Labarai, Ta addanci

Bello Turji ya ƙuduri niyyar ajiye makamansa, sannan ya saki mutane 32 – In Ji Mal Asadus-Sunnah

Posted onAugust 5, 2025August 5, 2025

Kasurgumin jagoran ƴan ta’adda a jihar Zamfara, Bello Turji, ya saki mutane 32 da ya yi garkuwa da su tare da amincewa da ya dena …

FB IMG 1751377292527
Labarai, Ta addanci

Matasa sun ƙone fadar sarki da ofishin hukumar NDLEA a Kwara kan zargin Garkuwa da mutane

Posted onJuly 1, 2025July 1, 2025

Wasu fusatattun matasa a garin Lafiagi, hedikwatar karamar hukumar Edu da ke Jihar Kwara, sun kai farmaki ranar Litinin zuwa Fadar Sarkinsu, wato Sarkin Lafiagi, …

FB IMG 1746352330043
Labarai, Ta addanci

Yan Ta’addan Boko Haram sun kai hari kan sansanin sojoji a jihar Yobe

Posted onMay 4, 2025May 4, 2025

Rahotonni daga arewa maso gabashin Najeriya na cewa mayaƙan Boko Haram sun kai hari kan wani sansanin soji a jihar Yobe. Jaridun Najeriya sun ruwaito …

FB IMG 1745253519234
Labarai, Ta addanci

Zanga-zanga Ta Barke a Jos Sakamakon Kashe-kashe Na Harin ‘Yan Bindiga

Posted onApril 21, 2025April 21, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wasu mazauna garin Jos, babban birnin jihar Filato, sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da sace-sacen mutane da kashe-kashe da ‘yan …

FB IMG 1744632573078
Labarai, Ta addanci

Dubun masu haddasa fadan Daba a unguwannin Kofar Na’isa da Dan Agundi ta fara cika

Posted onApril 14, 2025April 14, 2025

Kwamitin dawo da zaman lafiya da yaki da ayyukan daba da ta’ammali da miyagun kwayoyi na jihar Kano ya kai samame maboyar bata gari dake …

FB IMG 1743432068076
Labarai, Ta addanci

Gwamnan jihar Edo ya kawo ziyarar jaje ga gwamnatin jihar Kano da iyalan mafarauta 16 da ɓatagari su ka kone

Posted onMarch 31, 2025March 31, 2025

Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya kawo ziyarar jaje ga gwamnati Kano da iyalan mafarauta 16 da ɓatagari su ka kone su har lahira a …

FB IMG 1742831164141
Labarai, Ta addanci

Fursunoni 12 sun tsere bayan fasa gidan gyaran hali dake jihar Kogi

Posted onMarch 24, 2025March 24, 2025

Aƙalla fursunoni 12 ne suka tsere baya sun fasa wani gidan yari da ke garin Kotonkarfe a Jihar Kogi. Kwamishinan watsa labarai na jihar, Kingsley …

IMG 20250207 201926
Labarai, Ta addanci

’Yan fashin teku sun sace jirgin fasinja mutum 11 sun ɓace a Ribas

Posted onFebruary 7, 2025February 7, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq Jami’ai sun ce an kuɓutar da tara daga cikin fasinjojin yayin da ake ci gaba da gudanar da bincike don ceto …

IMG 20250129 WA0120
Labarai, Ta addanci

Wasu Fusatattun matasa sun bankawa wani mutum wuta a Jihar Delta

Posted onJanuary 29, 2025January 29, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wasu fusatattun matasa a yankin Otor-Owhe da ke karamar hukumar Isoko ta Arewa a jihar Delta, sun kone wani mutum bisa …

FB IMG 1737566074358
Labarai, Ta addanci

Sojoji sun ce kashe Aminu Kanawa Babban mataimakin Bello Turji

Posted onJanuary 22, 2025January 22, 2025

Sojoji Najeriya da ke yaƙi da ƴan bindiga a Najeriya sun ce sun kashe wani babban mataimakin gawurtaccen ɗanbindigar nan da ke addabar yankin, Bello …

Sojoji
Labarai, Ta addanci

Tsalle Daya: Sojoji sun cafke matar dake kaiwa Bello Turji Makamai

Posted onDecember 29, 2024December 29, 2024

Sojojin runduna ta 2 ta Operation Fansar Yamma sun kama wata mata mai shekaru 25 da ake zargi da safarar alburusai, ga Bello Turji Shamsiyya …

B9
Labarai, Ta addanci

Takaddama Ta Janyo Matar Ɗan Sanda Ta Banka Masa Wuta A yayin Wata

Posted onDecember 24, 2024December 24, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Wata mata mai suna Sarah Ayinde, ta bankawa mijinta wuta, Mai suna Abidemi Ayinde, jami’in ‘yan sandan jihar Ogun Dake zaune …

Posts pagination

1 2 3 … 12 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab