NDLEA Na Neman Abba Kyari kan zargin Safarar Hodar Iblis

Alfijr

Alfijr ta rawaito, hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa a ranar Litinin ta sanar da dakatar da mataimakin kwamishinan ‘yan sanda, Abba Kyari bisa zargin alaka da kungiyar masu safarar miyagun kwayoyi ta kasa da kasa.

Alfijr

Matakin ya zo ne a cikin badakalar Hupsshippi.

Kakakin hukumar ta NDLEA, Femi Babafemi, ne ya bayyana hakan a wata gajeriyar ganawa da manema labarai da ya gudanar a hedikwatar ta a ranar Litinin 14th Feb 2022