Rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta dakatar da yin hawan sallah ga dukkanin masarautun Kano dake karkashin Sarki Aminu Ado …
Rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta dakatar da yin hawan sallah ga dukkanin masarautun Kano dake karkashin Sarki Aminu Ado …
Da yake bayanin nadin lokacin da suka kawo ziyara fadar Sarkin dake Gidan Nassarawa Babban mai tsare tsare na ƙasa da kuma mataimakin Shugaban kula …
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi Kira ga al’uma su cigaba dayin addu’oin samun zaman lafiya bisa muhimmacin da yake dashi a …
Kotun daukaka kara ta Kano a yau Juma’a, ta yi watsi da umarnin babbar kotun da ta soke nadin Sanusi Lamido Sanusi a matsayin Sarkin …
Dubbunan al’umar jihar Kano ne suka tari Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Bayan dawowarsa daga kasar Egypt a wata ziyarar aiki da …
Amadadin Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayaro Mai Girma Dan Iyan Kano Alhaji Ahmad Ado Bayaro na farin cikin Gayyatar Alumma Masoya Mai …
Za a cigaba da zikirin sabuwar Shekara kamar yadda aka Saba, wanda marigayi mai Martaba Sarkin Kano Alh Ado Bayero ya assasa a gidan Sarki …
Wayewar garin wannan rana ta alhamis an tashi da ganin tuta a saman gidan sarki na Nasarawa Inda mai martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji …
The Certified True Copy (CTC) of the judgement of the Federal High Court sitting in Kano, signed by the office of the registrar, has confirmed …