Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta rahotan cewa jami’anta sun kai sumame shelkwatar kungiyar kwadago ta kasa NLC. Alfijir labarai ta ruwaito bayanan …
Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta rahotan cewa jami’anta sun kai sumame shelkwatar kungiyar kwadago ta kasa NLC. Alfijir labarai ta ruwaito bayanan …
Wasu jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun cafke babban editan fitacciyar jaridar Hausa ta Almizan, Malam Ibrahim Musa a Kano. Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya amince da fitar da zunzurutun kudi har kusan naira biliyan takwas da za a yi amfani da su don …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
BBC ta dakatar da wani babban ma’aikacinta da ke gabatar da shirye-shirye bayan da aka zarge shi da biyan wata matashiya mai ‘yan shekara 17, …
Shu’aibu Ibrahim Gusau Shugaban hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) reshen jihar Zamfara, Sani Mustapha, ya Baje Kolin wasu mutane 27 da ake zargi da …
Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa dake birnin kanon Dabo. Siya = 780 / …
Hukumar shirya jarrabawar ta JAMB ta bayyana cewa, za ta dauki mataki kan wata dalibar da ta ce ta ci maki mai yawa. Alfijir Labarai …
Mun shirya Fim din FATAKE ne domin Hausawan fadin Duniya, ba iya kacin Kano da Nijeriya ba. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kamfanin UK Entertainment …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijir Labarai ta rawaito Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta jingine shirinta na yin ƙarin kuɗin wutar lantarki da …
Alfijir Labarai ta rawaito a karon farko, Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya fito ya fito fili ya bayyana rikicin da ya faru tsakaninsa …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano, ya umurci dukkan kwamishinoni 19 su bi ka’idojin da’ar ma’aikatar da za a kai su A sanarwar da …
Alfijir Labarai ta rawaito Wani matashi mai suna Hamza Umar dan shekara 30 a duniya ya shiga hannun ‘yan sanda a jihar Bauchi bayan da …
Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada karin masu ba da shawara na musamman guda biyu da manyan mataimaka biyu. Sabbin …
Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Katsina ta ce an kashe wasu da ake zargin ‘yan fashi ne guda biyar a wasu hare-hare da …
Alfijir Labarai ta rawaito a yunkurin da take yi na dawo da kyawun ganuwar Kano kamar yadda hukumar kula da kayan tarihi ta kasa ta …
Alfijir Labarai ta rawaito hukumar tsaro ta DSS a Nijeriya ta ce shugaban hukumar EFCC yana hannunta. Wata sanarwa da DSS ta wallafa a shafinta …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa Siya = 753 / Siyarwa …