Alfijr ta rawaito wasu masu sana’a Canjin Kuɗi na POS, sun yi zargin cewa jami’an banki su na sayar musu da tsoffi da sabbin takardun …
Alfijr ta rawaito wasu masu sana’a Canjin Kuɗi na POS, sun yi zargin cewa jami’an banki su na sayar musu da tsoffi da sabbin takardun …
Alfijr ta rawaito ma’aikatar Hajji da Umrah ta ƙasar Saudiyya ta sanar da cewa an rage kudin inshora ga masu aikin Umrah na kasashen waje …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Plateau ta samu nasarar ceto DPO din Pankshin, SP Nwapi Augustus, wanda wasu ƴan bindiga su ka …
Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Mauritania domin karbar lambar yabo ta zaman lafiya a ranar Litinin 16 ga watan Janairu, …
Daga Shu’aibu I. Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Bello Mohammed Matawalle ya bayyana cewa zasu gurfanar da wadanda ake zarginsu da daukar …
Alfijr ta rawaito Zubairu Mato, Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC reshen jihar Kano, ya ce hukumar ta kama mutane 11,557 da ake zargi …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai Siya = …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce ta kama wasu ƙwayoyi masu yawa a jihohin ƙasar huɗu. …
DagaShu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Sokoto ta yi zamanta na yanke hukunci Kan shari’u da ke gabanta na Dauda …
Alfijr ta rawaito hukumar Kula da harkokin man fetur ta kasa NMDPRA da ke Kano, ta rufe gidajen mai 14, bayan da ta kiskesu suna …
Alfijr ta rawaito Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Babangida ya musanta rahotannin da ke cewa ya amince da Peter Obi, dan takarar shugaban …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 720/ Siyarwa = …
Alfijr ta rawaito an harbe wani ɗan sanda har lahira sun kuma ɗauke bindigarsa a harabar wani banki da ke kan titin DSP Alamieyeseigha a …
Alfijr ta rawaito Kwamishiniya a Hukumar kula da Harkokin Ƴan sanda ta Ƙasa, PSC, Najatu Mohammed, ta bayyana cewa kudaden da masu rike da mukaman …
Alfijr ta rawaito Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Alkali Baba ya bayar da umarnin a nada kwamishinonin ‘yan sanda bakwai (7) a manyan runduna …
Alfijr ta rawaito rundunar sojin saman Najeriya ta fara shirin daukar sabbin ma’aikata na sojojin sama ga ƴan Najeriya masu mafi ƙarancin karatu. Hukumar kan …
Alfijr ta rawaito Jakadan Najeriya a kasar Spain, Ademola Rasaq Seriki ya rasu. A cewar wata sanarwa ta iyali, Marigayi Ambasada ya rasu a ranar …
Alfijr ta rawaito shugaban kasa Muhammad Buhari ya ce ya yi iya kokarinsa ga ‘yan Najeriya duk da tabarbarewar tattalin arziki da rashin tsaro. Shugaban …
Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta hannun hukumar tantance tallace tallace ta ja hankalin marubuta, Masu talla da Barkwanci a yanar gizo, dasu gwggauta yin …