Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Ta'addanci

Labarai, Tsaro

Sufeto-Janar Na Ƴan Sanda Ya Aiko Jirgi Mai Saukar Ungulu Kano

Posted onMarch 17, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin kwamishinan ‘yan sanda na zaben gwamna da na jihar a shekarar 2023, CP Mohammed Usaini …

Labarai, Ta addanci

Ƴan Sanda Sun Kama Wasu Matsafa 5, Suna tono Gawarwaki Daga Kabari

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu wajen tono gawarwaki daga kaburbura da kuma cire …

Labarai, Ta addanci

Ibtila’i : Yan Bindiga Sun Sace Mutune Tara A Birnin Tarayya Abuja

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito ‘Yan bindiga sun kai hari tare da sace wasu mutum tara a rukunin gidaje na ‘Grow Homes’ da ke unguwar Kubwa a …

Kotu, Labarai

An Ɗaure Wasu Kusoshin PDP 2 A Gidan Gyaran Hali Bisa Badakalar Miliyan 142

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Bauchi ta yanke wa wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP a jihar Bauchi, Saleh Hussaini Gamawa da Aminu …

Labarai, Zamfara

Ƴan Sanda Sun Ceto Mutun 14 Bayan Kwashe Kwanaki 68 Hannun Ƴan Bindiga

Posted onMarch 12, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun sami nasarar ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su, bayan …

Labarai, Ta addanci

Ƙauraye Sun Jikkata Mutane A Unguwannin Rahamawa, Abatuwa Da Janbango

Posted onMarch 9, 2023March 9, 2023

Alfijr ta rawaito aƙalla kusan sati ɗaya kenan al’ummar yankin unguwannin Abatuwa, Rahamawa, Janbango da sauran unguwannin wannan rukunin, kullum hankalinsu a tashe ya ke, …

Aika-Aika, Labarai

Soja Ya Bindige Kwamanda Da Wasu Sojoji 2 A Nijeriya

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito wani fusataccen sojan Nijeriya ya dauki bindiga ya kashe Kwamandansa, da wasu sojoji biyu, daga bisani ya kashe kansa da a sansanin …

Labarai, Ta addanci

Wata Sabuwa An Yi Garkuwa Da Jagoran PDP Kwana 4 Kafin Zabe

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Jam’iyyar PDP na Gundumar Dan Mahawayi da wani mutum daya ana gab da zabe. Harin …

Labarai, Ta addanci

Ƴan Sandan Jihar Kano Ta Kama Mutane 93 Da Ake Zargi Da Daba A Kano

Posted onFebruary 11, 2023February 11, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 93 da ake zargi da laifin damfarar jama’a a lokacin yakin …

Posts pagination

‹ 1 2 3
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab