Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 349, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,272 – Yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan …
Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 349, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,272 – Yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan …
Dan takarar shugabancin Amurka na jam’iyyar Republican Donald Trump ya sake tsallake rijiya da baya a wani sabon hari da wani dan bindiga ya yi …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotannin dake iske sashin labarai na jaridar Alfijir ya bayyana cewa, Allah Ya kubutar matasan nan ‘yan Moriki da Bello Turji …
Daga Abdu Ado K/Naisa Shugaban Hukumar yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi gami da kwacan waya na jihar Kano, Brigadiar General Gambo Mai Aduwa (Mai …
Ofishin jakadancin Saudiyya a Nijeriya ya yi Allah-wadai da harin ta’addancin da aka kai kan al’ummar Mafa da ke karamar hukumar Tarmuwa a jihar Yobe. …
Yan sanda sun harbe wani ɗan fashi da makami har lahira tare da kama wani mai kai wa ’yan bindiga kakin sojoji a Jihar Kaduna. …
Sun sace mutane 150 da shanu kimanin 1,000 kwanaki ƙalilan bayan sun hallaka Sarki Isa Muhammad Bawa Alfijir Labarai ta rawaito aƙalla mutane 150 ne …
Ƙaramin ministan tsaro na Najeriya, Bello Matawalle ya sha alwashin cewa za a zaƙulo tare da hukunta duk masu hannu a kisan Sarkin Gobir na …
Bayan garkuwa da mutum 11 a Dutse-Alhaji, ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutum 23, a Bwari yan bindiga sun yi garkuwa da Kwamishinan …
Ana zargin wani mai suna Manniru Mai Chemist da yiwa wata yarinya mai shekara 9 Fyade ta gaba da baya wanda hakan ya yi sanadiyar …
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Malam Kabiru Mohammed, Dagacin garin Marke da ke unguwar Dandamisa a karamar hukumar Makarfi a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta …
Barawon da ya caka wa wata budurwa wuka ya kwace wayarta a garin Damaturu na Jihar Yobe ya fada komar ’yan sanda. Alfijir Labarai ta …
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya amince da fitar da zunzurutun kudi har kusan naira biliyan takwas da za a yi amfani da su don …
Alfijir Labarai ta rawaito Wani matashi mai suna Hamza Umar dan shekara 30 a duniya ya shiga hannun ‘yan sanda a jihar Bauchi bayan da …
Alfijir Labarai ta rawaito ƴan sandan Ghana sun ce ana ci gaba da neman sauran mutanen da ke da hannu a lamarin. Hoto/Rundunar ‘yan sandan …
Daga Amina magaji Muhammad Alfijir Labarai ta rawaito wata rigima ta barke tsakanin masu shaguna da matasa (yan Daba) masu dibar ganima a makarantar chiranchi …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu ‘yan uwa biyu na gidan Dagacin kauyen Nasarawa da ke karamar hukumar Tsanyawa a …
Alfijr ta rawaito Hoodlums sun yi garkuwa da ma’aikatan wucin gadi 17 na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da aka tura zuwa …
Alfijr ta rawaito a kalla mutane 20 ne suka samu raunuka daban-daban lokacin da magoya bayan jam’iyyar APC da babbar abokiyar hamayyarta PDP suka fafata …