Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi barazanar cewa zai iya fitar da Umarnin Shugaban Ƙasa (Executive Order) domin a rika sakin kuɗaɗen rabon tarayya …
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi barazanar cewa zai iya fitar da Umarnin Shugaban Ƙasa (Executive Order) domin a rika sakin kuɗaɗen rabon tarayya …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya warware ƙarin girma har ninki biyu da ya yi wa dogarinsa, Nuruddeen Yusuf, biyo bayan caccaka da ya sha daga …
Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (ECOWAS) ta ayyana dokar ta-baci a faɗin yankin Yammacin Afirka, sakamakon ƙalubalen tsaro da juyin mulki da ke ƙaruwa …
Uwargidan Shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana hasashen cewa lokaci zai zo da Najeriya za ta rika ba sauran ƙasashe rance, la’akari da yadda …
Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan tsaro na ƙasa, Nuhu Ribadu, ya karɓi tawagar ‘yan majalisar dokokin Amurka a ofishinsa da ke Abuja. Ziyartar …
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sabon rukuni na manyan jakadu wanda ya haɗa da wasu manyan tsoffin jami’an gwamnati da hafsoshin tsaro. A …
Ya Buɗe Hanya Ga Janar Christopher Musa!” Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Jaridar Sahara Reporters, kuma ɗan gwagwarmayar demokuraɗiyya, Omoyele Sowore, yayi wata fallasa wadda …
Daga Aminu Bala Madobi Cikin wata hira da manema labarai, Tsohon mashawarci na musamman kan siyasa a ofishin Mataimakin Shugaban kasa Dr. Hakeem Baba-Ahmed, kuma …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da assasa dokar ta ɓaci akan tabbatar da tsaron Nigeria inda ya sanar da wasu …
Daga Aminu Bala Madobi A wani sabon mataki na ƙarfafa tsaro a faɗin ƙasar nan, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggawa …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya umarci karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya koma jihar domin sanya idanu kan ƙoƙarin da gwamnatin ƙasar ke yi na …
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bawa hukumar hana fasa kwauri ta kasar (Customs), umarnin daina karbar Haraji kan wasu Kayayyakin da ake shiga da …
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake nada Birgediya-Janar Mohammed Buba Marwa (mai ritaya) a matsayin Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin …
Gwamnatin kasar China ta yi gargadi ga Amurka kan duk wani yunkuri na tsoma baki cikin harkokin cikin gida na Najeriya, bayan barazanar da Shugaban …
Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa nan da wasu kwanaki Shugaba Tinubu zai gana da takwaransa na Amurka, Donald Trump, domin tattaunawa kan zargin kisan Kiristoci …
Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya bayyana rashin jin daɗinsa da damuwa kan matakin da gwamnatin Najeriya ta ɗauka na haramta shigowa da wasu kayayyakin …
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bada umarnin a cire sunan Maryam Sanda — wadda aka yanke wa hukuncin kisa a shekara ta 2020 bisa …
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sauke Janar Christopher Musa daga mukaminsa na Babban Hafsan Tsaron Kasa, da sauran hafsoshin tsaro na kasa baki daya. …
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunan Dr. Bernard Mohammed Doro daga jihar Filato ga majalisar dattawa don nada shi minista a gwamnatinsa. …