Masu zanga-zanga daga garin Ekpoma na Jihar Edo sun shiga komar hukuma bayan wata kotu ta bayar da umarnin tsare su a gidan gyaran hali …
Masu zanga-zanga daga garin Ekpoma na Jihar Edo sun shiga komar hukuma bayan wata kotu ta bayar da umarnin tsare su a gidan gyaran hali …
Shugaban ƙungiyar, Mista Mukaila Ogunbote, ya ce za su shiga zanga-zangar ne domin maƙalewar wasu haƙƙoƙinsu da gwamnati ta gaza biya kamar yadda sakataren kuɗi …
Dubban mutane ne suka shiga zanga-zanga a sassan Amurka ta adawa da manufofin shugaban ƙasar Donald Trump. An gudanar da zanga-zangar da aka yi wa …
IGP ya kira taron gaggawa don yin nazari da gyara kura-kurai wajen tsare masu laifi bayan ganin yadda yan Najeriya suka yi ca kan abunda …
Sufeto-Janar din yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, ya bayyana cewa yanke jiki da faduwa da wasu yara shida da ake zargi da zanga-zanga suka yi …
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta fitar da sanarwar shirin rufe dukkan manyan biranen Najeriya daga ranar 15 ga Satumba, 2024. Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin bincike kan zargin kashe-kashe da lalata dukiyar al’umma a yayin zanga-zangar #EndBandGovernance da aka gudanar …
Rundunar ƴan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da sanya dokar hana fita a garin Sabon Birni da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto …
Masanin harkar aljanu da ruhainai kuma tsohon mataimakin kwamadan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Dakta Maigida Kachako ya bayyana cewa har da aljanu sun shiga …
Daga Aminu Bala Madobi Akalla mutane 25 ne suka mutu a wasu hadurran kwale-kwale a jihohin Jigawa da Bayelsa. Rahotanni daga karamar hukumar Taura ta …
Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta rahotan cewa jami’anta sun kai sumame shelkwatar kungiyar kwadago ta kasa NLC. Alfijir labarai ta ruwaito bayanan …
Manjo Hamza Al-Mustapha, tsohon babban jami’in tsaro na marigayi Janar Sani Abacha, ya yi Allah-wadai da kiraye-kirayen da ake yi na sojoji su karbe iko …
Dubban masu zanga-zanga a Bangladesh sun wawashewa tare da lalata gidan tsohuwar Firainista Sheikh Hasina a birnin Dhaka. Alfijir Labarai ta rawaito wannan ya biyo …
Ofishin jakadancin ƙasar Russia a Najeriya ya musanta hannu a cikin amfani da tutar kasar da wasu masu zanga-zanga ke yi. Alfijir labarai ta ruwaito …
Bayan shafe makwanni ana zanga-zangar da ta yi sanadiyar rayuka, Firai ministar Bangladesh Sheikh Hasina ta yi murabus tare da barin kasar. An kashe karin …
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) ya nisanta kansa daga wani rubutu da ya wallafa a shafin X (Twitter a baya) …
Rundunar yan sandan jihar kano ta bayyana cewa al’ummar unguwar yankin unguwar kurna da Rijiyar Lemo ne suka fara afkawa Ofishin yan sanda na yankin …
Babban Hafsan Tsaro (CDS), Christopher Musa, ya ce sojoji za su shigo ciki idan zanga-zangar ‘#EndbadGovernance’ da ke ci gaba da gudana a fadin kasar …
Daga Aminu Bala Madobi Duk da dokar hana fita ta awanni 24 a jihar Kano, wasu masu zanga-zanga sun fantsama kan tituna a ƙaramar hukumar …