Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Gwamnatin Kano

IMG 170825 19126 1768838912804
Gwamnatin Kano, Labarai

Yanzu Yanzu: Gwamnan Kano Ya Shiga Ganawa da Shugaba Tinubu a Villa

Posted onJanuary 19, 2026January 19, 2026

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawar sirri da Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a fadar shugaban ƙasa da ke Aso Rock Villa, …

IMG 150123 14126 1768399302451
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Shiryawa ‘Yan Jaridar Yanar Gizo Horon Kwanaki 2, A Dutse Kan Kalubalen Zamani.

Posted onJanuary 14, 2026January 14, 2026

Alfijir – Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada ƙudirin ta na inganta aikin jaridar yanar gizo bisa gaskiya, ɗa’a da ƙwarewa, inda ta bayyana kafafen …

IMG 105115 251225 1766656327102
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya bayyana matuƙar girgiza da alhini bisa rasuwar ‘Yan majalisar dokokin jihar guda biyu da suka rasu a rana guda.

Posted onDecember 25, 2025December 25, 2025

Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf ya bayyana matuƙar girgiza da alhini mai tsanani bisa rasuwar ‘Yan majalisar dokokin jihar Kano guda biyu da suka …

FB IMG 1723959647845
Gwamnatin Kano, Labarai

Da Ɗumi-Ɗuminsa Gwamnatin Kano ta haramta  yunkurin kafa Hisbah mai zaman kanta  nan take

Posted onDecember 12, 2025December 12, 2025

Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da umarnin zartarwa da ya haramta wata kungiya da ke aiki da sunan “Independent Hisbah Fisabilillahi”. Wannan umarni da Gwamna …

FB IMG 1764772548155
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin kano ta shirya sayo Jirage marasa matuka don yakar yan bindiga

Posted onDecember 3, 2025December 3, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana shirin gwamnatin sa na siyo jirage marasa matuka da kayan aiki na sa ido da saurin mayar …

IMG 20250227 WA0045
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta fara bincike kan mutuwar ɗalibai 2, a wata makarantar Sakandare a jihar

Posted onJuly 16, 2025July 16, 2025

Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano, Dr. Ali Makoda, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan mutuwar ɗalibai biyu a makarantar Kwana Sakandare da …

FB IMG 1738061032326
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya amince da naɗin sabbin hadimai 19 da za su yi aiki a matsayin Manyan Mataimaka na Musamman

Posted onJuly 5, 2025July 5, 2025

Mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Juma’a. Hadiman sun …

FB IMG 1746440014572
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta ware miliyan dubu 4, da miliyan dari 8, domin bawa kansiloli damar gudanar da ayyukan raya kasa a mazabinsu.

Posted onMay 5, 2025May 5, 2025

Gwamna Abba ne ya bayyana haka yayin taro na musamman da kansilolin jihar Kano 484  a dakin taro na Coronation dake gidan gwamnati. Gwamnan  wanda …

IMG 20250227 WA0045
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Jihar Kano tayi kyakkyawan gargadi ga yan kasuwar Yan Lemo dake Naibawa

Posted onApril 16, 2025April 16, 2025

Daga Rabi’u Usman Gwamnatin Jihar Kano ta umarci yan kasuwar mangoro dake na’ibawa yanlemo dasu kauracewa yin bahaya a Wani kebantaccen fili dake bakin titi …

FB IMG 1744146486987
Gwamnatin Kano, Labarai

Gargadi: Gwamnatin Kano za ta kafe sunayen waɗanda su ka ƙi sabunta takardun gidaje da filayensu

Posted onApril 8, 2025April 8, 2025

Ma’aikatar Ƙasa da Safiyo ta jihar Kano, ta ce za ta buga sunayen wadanda su ka ki sabunta takardun shaidar mallakar gidaje da filaye a …

FB IMG 1738437892655
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya bayyana abun da gwamnatin za ta yi a filin Idi na kofar mata

Posted onMarch 16, 2025March 16, 2025

Gwamnan jihar Kano, ya sanar da shirye-shiryen mayar da rusasshen filin idi zuwa cibiyar harkokin addinin Musulunci ta ƙasa da ƙasa a jihar. Alfijir labarai …

FB IMG 1738061032326
Gwamnatin Kano, Labarai

An Bukaci Gwamnatin Kano Ta Shigar Da Masu Bukata Ta Musamman Cikin Shirye-Shiryen Tallafin Azumi Da Bikin Auren Gata.

Posted onFebruary 24, 2025February 24, 2025

A yayin da watan azumin watan Ramadan ke cigaba da gabatowa, masu bukata ta musamman sun bayyana bukatarsu ga Gwamnatin Kano ta tsoma su cikin …

FB IMG 1723959647845
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano yayi kyakkyawan gargadi ga malamai akan dalibansu

Posted onFebruary 17, 2025February 17, 2025

Gwamnan jihar Kano Eng. Abba Kabir Yusuf  ya gargadi malamai da su daina tilastawa dalibai yin aikace-aikacen wahala a ciki ko a wajen makaranta Haramcin …

IMG 20250205 WA0123
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin kano ta ja kunnen yan kwangilar ayyukan kananan hukumomin

Posted onFebruary 5, 2025February 5, 2025

Daga Rabi’u Usman Gwamnatin kano ta ja kunnen yan kwangilar ayyukan kananan hukumomin kano dasu tabbatar da sunyi aiki me inganci kamar yanda suka yi …

FB IMG 1736432886576
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano za ta kashe biliyoyin Naira don gudanar da auren zawarawa da ciyarwar Azumi

Posted onFebruary 1, 2025February 1, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq Gwamnatin Jihar Kano ta ware Naira biliyan 2.5 domin gudanar da auren zawarawa daga kananan hukumomi 44 na jihar a shekarar …

FB IMG 1735071444132
Gwamnatin Kano, Labarai

Labari Mai Dadi: Gwamna Kano ya kaddamar da cibiyar kulawa ta musamman ga masu cutar sikila kyauta a Kano

Posted onDecember 24, 2024December 24, 2024

A wani mataki mai karfi don yakar ciwon Amosanin jini, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya  kaddamar da wata sabuwar cibiyar lafiya mai …

FB IMG 1733039078809
Gwamnatin Kano, Labarai

Dokar haraji: Gwamnan Kano ya zauna da yan majalisar wakilai na Kano

Posted onDecember 1, 2024December 1, 2024

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zama na musamman tare da wasu daga cikin yan majalisar wakilai ta kasa da suka fito daga …

IMG 20241104 173819
Gwamnatin Kano, Labarai

An Yanka Ta Tashi! Babu wata ɓaraka tsakanin Abba da Kwankwaso – In Ji Gwamnatin Kano

Posted onNovember 4, 2024November 4, 2024

Gwamnatin Kano ta ƙaryata zargin da ake yi kan cewa Abba Gida-Gida ya daina ɗaukar wayar uban gidansa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, inda ta ce …

FB IMG 1723959647845
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Jahar Kano ta sallami yan jaridar dake aiki a gidan gwamnatin

Posted onOctober 22, 2024October 22, 2024

Wasu rahotanni sun Bayyana cewa, Gwamnatin jahar Kano , ta nemi a sauya mata Yan Jaridar da suke Aiki a fadar Gwamnatin jahar. Alfijir labarai …

IMG 20240918 WA0971
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya bada tallafin Miliyan 100 ga waɗanda gobara ta shafa a kasuwar Kwari

Posted onOctober 11, 2024October 11, 2024

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da bayar da tallafin Naira Miliyan Dari ga wadanda gobara ta kone musu shaguna a shahararriyar kasuwar Kantin …

Posts pagination

1 2 3 … 8 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab