Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20250513 101121
Kano, Labarai

Musulunci bai yadda wani ya yi amfani da harshensa wajen cutar da dan uwansa ba – Sheikh Muhammad Nasir

Posted onMay 13, 2025May 13, 2025

Duk wanda ya fadi wata mummunar magana akan dan uwansa Musulmi kuma wani cikin Musulmi ya ji Dadi, Allah zai baiwa wanda ya ji dadin …

IMG 20250427 WA0175
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ba Fa Hana Yin Adawa Tayi Ba – Kwamishina Waiya

Posted onMay 13, 2025May 13, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Biyo bayan mataki da shugabannin kafafen yada labarai na jihar kano suka dauka na dakatar da gabatar da shirye shiryen siyasa …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Litinin

Posted onMay 12, 2025May 12, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1747051310672
Labarai, MAAUN

Jami’ar MAAUN ta rufe gidajen kwanan ɗalibai mata bisa zargin aikata rashin tarbiyya

Posted onMay 12, 2025May 12, 2025

Hukumar gudanarwar Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN) ta ba da umarnin gaggawa na rufewa tare da janye amincewa da gidajen kwanan dalibai …

IMG 20250511 WA0449
APC, Labarai

Nan ba da jimawa ba; Ganduje da wasu za su balle daga APC zuwa PDP – Inji Sule Lamido

Posted onMay 11, 2025May 11, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Jigo a jam’iyyar PDP, kuma tsohon ministan harkokin waje, Alhaji Sule Lamido, ya ce akwai alamun cewa nan ba da dadewa …

FB IMG 1746970742852
Abuja, Labarai

Motar ƴan kwana-kwana ta hallaka matasa uku a hadarin mota a Abuja

Posted onMay 11, 2025May 11, 2025

Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya ta fitar da sanarwar neman afuwa bayan daya daga cikin motocin ceton al’umma tayi karo da wata mota mallakar wani …

IMG 20250510 WA0017
Ilimi, Labarai

Makarantar Fatima Sharif School Of Media And Journalism Ta sake bada damar ɗaukan dalibai masu sha awar aikin jarida

Posted onMay 10, 2025May 10, 2025

Ina masu son Koyon aikin jarida ku hanzarto katafariyar makarantar FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM Makarantar FATIMA SHARIF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  juma’a

Posted onMay 9, 2025May 9, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1746368887611
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Ana wata! Gwamnatin Najeriya ta soke bada tallafin karatu a ƙasashen ƙetare

Posted onMay 9, 2025May 9, 2025

Gwamnatin Nijeriya ta sanar da dakatar da tsarin bai wa ɗalibai tallafi domin samun damar zuwa ƙetare ƙarin ilimi. Ministan Ilimi, Tunji Alausa, shi ne …

FB IMG 1746799233462
Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano ya biya diyyar Miliyan 642 ga al’umar da zaizayar kasa ta shafa

Posted onMay 9, 2025May 9, 2025

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya biya diyyar Naira miliyan 642 ga al’umar da zaizayar kasa ta shafa a yankin Bulbula da Gayawa dake Karamar …

IMG 20250508 WA0096
Kano, Labarai

Kwamati na musamman ya haramta yin shirin Siyasa na kai tsaye a kafafen yada labarai a jihar Kano

Posted onMay 8, 2025May 8, 2025

Daraktan aiyuka na musamman na ma’aikatar yaɗa labarai ta jihar Kano, Sani Abba Yola, ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya …

FB IMG 1746691163182
EFCC, Labarai

EFCC ta cafke Gudaji Kazaure bisa karɓar N70m a hannun Emefele

Posted onMay 8, 2025May 8, 2025

Hukumar EFCC ta kama tsohon dan majalisar wakilai, Gudaji Kazaure bisa zargin karbar Naira miliyan 70 daga hannun tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin …

FB IMG 1746642294849
Labarai, Maiduguri

Gwamna Zulum ya bayar da umarnin haramta sayar da barasa ko kuma giya a Maiduguri

Posted onMay 7, 2025May 7, 2025

Zulum ya ce an ɗauki matakin ne saboda yadda ake samun ƙaruwar rikici tsakanin masu adawa da juna a ƙungiyoyin asiri, da karuwanci, da ta’ammali …

FB IMG 1746642313002
Labarai, Maiduguri

Jami’an Tsaro Na Bada Gudunmawar Aikata Miyagun Laifuka A Nijeriya —In Ji Gwamna Zulum

Posted onMay 7, 2025May 7, 2025

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya yi zargin cewa sojoji da sauran jami’an tsaro na bayar da gudunmawar aikata miyagun laifuka da cin zarafin …

IMG 20250212 172758
Labarai, Sharia

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shehu Adamu wanda ya kira kansa da na’ibin masallacin gidan Gyaran Hali na Gwauron Dutse daga Hukumar Shari’a ta Kano

Posted onMay 6, 2025May 6, 2025

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu bayan zarge-zargen da kayi akan gidan gyaran hali da tarbiyya na Gwauron Dutse na cewar ana lalata da wasu daurarru a …

IMG 20250505 211047
Labarai, NDLEA

Hukumar NDLEA ta gudanar da taron masu ruwa da Tsaki (Stakeholders)  domin magance shaye-shaye da ya addabi jihar Kano

Posted onMay 5, 2025May 5, 2025

Hukumar NDLEA ta gudanar da taron masu ruwa da Tsaki (Stakeholders)  domin magance shaye-shaye da ta addabi jihar Kano Shugaban kwamitin gudanarwa na wannan gangami …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Litinin

Posted onMay 5, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1746440014572
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta ware miliyan dubu 4, da miliyan dari 8, domin bawa kansiloli damar gudanar da ayyukan raya kasa a mazabinsu.

Posted onMay 5, 2025May 5, 2025

Gwamna Abba ne ya bayyana haka yayin taro na musamman da kansilolin jihar Kano 484  a dakin taro na Coronation dake gidan gwamnati. Gwamnan  wanda …

FB IMG 1746386326875
Labarai

FCCPC tace Barazanar Ficewa daga Najeriya ba zai hana mu hukunta shi ba

Posted onMay 4, 2025May 4, 2025

Hukumar da ke sanya ido kan farashi da kare haƙƙin masu sayen kaya ta Najeriya (FCCPC), ta ce barazanar da kamfanin Meta ya yi na …

FB IMG 1746384757898
Kwankwasiyya, Labarai

Martanin gwamna Abba ga tsohon sakataren gwamnatin kano Baffa Bichi

Posted onMay 4, 2025May 4, 2025

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi wa tsohon Sakataren Gwamnatin Kano, Baffa Bichi martani bisa zarge-zargen da ya fada akan gwamnatin. A wata …

Posts pagination

‹ 1 … 34 35 36 37 38 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab