Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Talata

Posted onApril 22, 2025April 22, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1745318697281
Gombe, Labarai

Ibtila’i! Motar kaya ta halaka mutane 5 ta kuma raunata mutane 8, a jihar Gombe

Posted onApril 22, 2025April 22, 2025

Wani hatsarin mota ya yi sanadiyar mutuwar aƙalla mutum biyar yayin da wasu takwas suka ji raunuka a ƙaramar hukumar Billiri ta jihar Gombe. Lamarin …

FB IMG 1745253519234
Labarai, Ta addanci

Zanga-zanga Ta Barke a Jos Sakamakon Kashe-kashe Na Harin ‘Yan Bindiga

Posted onApril 21, 2025April 21, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wasu mazauna garin Jos, babban birnin jihar Filato, sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da sace-sacen mutane da kashe-kashe da ‘yan …

FB IMG 1735210470636
Labarai, NDLEA

NDLEA sun Kama Hodar Iblis Da Aka Ɓoye Cikin Littafai Ana Shirin Kaiwa Saudiyya

Posted onApril 21, 2025April 21, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Rahotonni sun ce, an kama ɗauri 20 na hodar iblis ɗin wanda jimillar nauyinsu ya kai giram 500 a cikin littattafan …

FB IMG 1745169285077
Labarai, Tsaro

Ƴan Nijeriya su kare kan su domin gwamnati kaɗai ba za ta iya ba – Amma fa In ji TY Danjuma

Posted onApril 20, 2025April 20, 2025

Theophilus Danjuma, tsohon ministan tsaro, ya bukaci ƴan Najeriya da su dauki nauyin kare kan su a yanayin rashin tsaro da ke addabar ƙasar. Da …

FB IMG 1745103427439
Bauchi, Labarai

Wata Sabuwa: Yadda Aka Kusa Zabgawa Minista Mari A Bauchi.

Posted onApril 19, 2025April 19, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Babban Abin takaici da jin kunya da ya kusan faruwa a yayin da Mataimakin Gwamnan Bauchi yaso Sharara Mari Ga Ministan …

FB IMG 1745053822488
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Ba Rami! Ba wanda ya hana ni shiga fadar shugaban kasa – In ji Kashim Shettima

Posted onApril 19, 2025April 19, 2025

Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayyana rahotannin da ke yawo cewa an hana shi shiga fadar shugaban kasa a matsayin karya maras tushe. Daily …

IMG 20250418 154314
APC, Labarai

Shigowar ka APC ba zai hana a EFCC da ICPC cigaba da bincikarka ba”. Inji Abdullahi Abbas

Posted onApril 18, 2025April 18, 2025

Shugaban jam’iyyar APC a Kano, Abdullahi Abbas ya yi kira ga jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabi’u Musa Kwankwaso da kar ya shigo APC da …

IMG 20250418 WA0390
APC, Labarai

Mun kusa ƙaddamar da haɗakar kawar da jam’iyyar APC daga mulki – Ƴan adawa

Posted onApril 18, 2025April 18, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Manyan ƴan siyasar Najeriya da ke jagorantar shirin yin haɗaka tsakanin jam’iyyun hamayya domin tunkarar APC a zaɓen 2027, sun mayarwa …

IMG 20250417 124743
Labarai, Majalisar Dattijai

Majalisar Wakilai ta gayyaci kantoman riko na Jihar Rivers

Posted onApril 17, 2025April 17, 2025

Kwamitin wucin gadi da ke kula da lamarin Jihar Rivers ya gayyaci Kantoman riko na jihar, Vice Admiral Ibok-Ete Ibas (mai ritaya.), da ya bayyana …

IMG 20250227 WA0045
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Jihar Kano tayi kyakkyawan gargadi ga yan kasuwar Yan Lemo dake Naibawa

Posted onApril 16, 2025April 16, 2025

Daga Rabi’u Usman Gwamnatin Jihar Kano ta umarci yan kasuwar mangoro dake na’ibawa yanlemo dasu kauracewa yin bahaya a Wani kebantaccen fili dake bakin titi …

FB IMG 1744817242568
Labarai, NAHCON

“2025 Ina Fatan Za ‘ a Yi Aikin Hajji Da Ba a Taba Yin Irin Sa Ba a Nijeriya” Sheikh Abdullahi

Posted onApril 16, 2025April 16, 2025

By Ismail Yusuf Makwarari Shugaban hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya sheikh Abdullahi Sale Usman,  ya bayyana hakan cikin wani shiri na musamman da …

FB IMG 1729536368500
Kotu, Labarai

Kotun Ta Kori Ibas Daga Matsayin Shugaban Riko Na Ribas, Ta Bawa Tinubu Umarnin Maido da Fubara.

Posted onApril 16, 2025April 16, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Fatakwal ta yanke hukunci kan gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, inda ta bayar …

IMG 20250415 100650
Arewa, Labarai

Budaddiyar Wasika Ga Prof Shehu Abdullahi Maaji Shugaban Hukumar Northwest Development Commission

Posted onApril 15, 2025April 15, 2025

Assalamu Alaikum Yayana Professor Shehu Abdullahi Maaji ina taya ka murna da Allah ya baka wannan matsayi mai girma na shugaban hukumar cigaban arewa maso …

IMG 20250415 WA0483
Addini, Labarai

Kungiyar Samarin Tijjaniya ta kasa tayi alawadai da  Hukuncin kotun ECOWAS da ta yanke akan batanci ga Janibin Annabi S A W.

Posted onApril 15, 2025April 15, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq A wata sanarwa da Kungiyar ta fitar Mai dauke dasa hannun Babban Sakatare Shehu Tasiu Ishaq da sakataren yada labarai Abubakar …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Litinin

Posted onApril 14, 2025April 14, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau, Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20250414 143047
Kasashen Waje, Labarai

Ana wata: Algeria ta bai wa jami’an ofishin jakadancin Faransa 12 wa’adin barin ƙasar.

Posted onApril 14, 2025April 14, 2025

Kasar Aljeriya ta bai wa jami’an diflomasiyyar Faransa 12 sa’o’i 48 su bar ƙasar, kamar yadda ministan harkokin wajen Faransa ya bayyana ranar Litinin, yana …

FB IMG 1744632573078
Labarai, Ta addanci

Dubun masu haddasa fadan Daba a unguwannin Kofar Na’isa da Dan Agundi ta fara cika

Posted onApril 14, 2025April 14, 2025

Kwamitin dawo da zaman lafiya da yaki da ayyukan daba da ta’ammali da miyagun kwayoyi na jihar Kano ya kai samame maboyar bata gari dake …

IMG 20250227 WA0045
Labarai, Lafiya

Gwamnatin Kano Za Ta Rarraba Kayayyakin Haihuwa Kyauta Don Bunkasa Kiwon Lafiyar Mata Masu Juna Biyu.

Posted onApril 14, 2025April 14, 2025

Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta sanar da shirin ta na rabon kayayyakin haihuwa kyauta a jihar Kano, a wani shiri na gwamnatin jihar …

FB IMG 1738061032326
Abba Gida Gida, Labarai

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Gwamnan Jihar Kano Engr Abba K Yusuf

Posted onApril 13, 2025April 13, 2025

Daga Abdul Haruna Mai Girma Gwamna, KIRA NA GAGGAWA DON DAUKAR MATAKI KAN KARIN WUTAR LANTARKI A JIHAR KANO. Ina rubuto wannan wasika ne cikin …

Posts pagination

‹ 1 … 36 37 38 39 40 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab