Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

FB IMG 1746352330043
Labarai, Ta addanci

Yan Ta’addan Boko Haram sun kai hari kan sansanin sojoji a jihar Yobe

Posted onMay 4, 2025May 4, 2025

Rahotonni daga arewa maso gabashin Najeriya na cewa mayaƙan Boko Haram sun kai hari kan wani sansanin soji a jihar Yobe. Jaridun Najeriya sun ruwaito …

IMG 20250503 WA0440
Labarai, Zanga Zanga

Cincirindon Mata Sunyi Wa Matar IGwamnan Rikon Kwarya Na Ribas ihu “muna son Fubara”

Posted onMay 3, 2025May 3, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wasu mata da dama a jihar Rivers sun gudanar da wani tattaki a yayin wani taron tallafawa mata wanda cibiyar EUI …

FB IMG 1746293145741
Amurka, Labarai

Shugaban Amurka Trump Ya Wallafa Hoton Ayyana nuna kansa a matsayin sabon Paparoma.

Posted onMay 3, 2025May 3, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Amurka Donald Trump ya wallafa hoton da aka kirkira dauke da hoton kansa sanye da kayan Paparoma. Trump ya saka …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  juma’a

Posted onMay 2, 2025May 2, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1718834984456
Abuja, Labarai

Wasu matasa su 2, sun yi wa Bafilatana mai fura fyaɗe Abuja

Posted onMay 2, 2025May 2, 2025

Abokan su biyu sun yi wa Bafulatanar fyade ne da tsakar rana bayan sun yaudare ta cewa za su sayi fura a wajen ta Jami’an …

1002394726
Labarai

Hukumar Shari’a ta jihar Kano ta kudiri aniyar sada Al’umma da Jami’anta a Kananan Hukumomi 44

Posted onMay 1, 2025May 1, 2025

Hukumar Shari’a ta jihar Kano tayi taron gangami da sakatarorin kananan hukumomi 44, in da aka kudiri aniyar sada Al’umma da Jami’anta a Kananan Hukumomi …

FB IMG 1746032563080
Addini, Labarai

Majalisar Shari’ar Musulunci Ta Naɗa Dr Bashir Aliyu Umar Sabon Shugabanta

Posted onApril 30, 2025April 30, 2025

Majalisar Shari’ar Musulunci ta Najeriya (NSCJ) ta sanar da naɗin Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar a matsayin sabon shugaban majalisar, biyo bayan rasuwar tsohon shugaban …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onApril 30, 2025April 30, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20250429 100250
Labarai, Mutuwa

Innalillahi wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa mahaifiyar Ishaq Sidi Ishaq Rasuwa

Posted onApril 29, 2025April 29, 2025

Allah ya yiwa mahaifiyar Director Ishaq Sidi Ishaq Rasuwa a daren Litinin a birnin Kano. Hajiya ta rasu ta bar yaya da jikoki da dama, …

FB IMG 1745916282074
Kotu, Labarai

Kotu tayi hukunci kan Buhari da Emefele game  da sauya fasalin takardun kuɗi

Posted onApril 29, 2025April 29, 2025

Wata babbar kotun Najeriya da ke Abuja ta kori karar da aka shigar kan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, …

IMG 20250428 215832
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya ta baiwa WAEC da NECO sabon umarni

Posted onApril 28, 2025April 28, 2025

Gwamnatin Najeriya ta umarci hukumar shirya jarabawar yammacin Afirka (WAEC) da kuma hukumar shirya jarabawa ta kasa NECO su koma yin amfani da na’ura mai …

FB IMG 1745604806040
Kannywood, Labarai

Amarya Rarara Aisha Humaira ta magantu akan masu yi mata ƙage da sharri da ƙazafi

Posted onApril 28, 2025April 28, 2025

Aisha Humaira, amaryar kuma abokiyar aikin mawaki Dauda Kahutu Rarara ta magantu a karon farko bayan auren su, wanda aka daura a Maiduguri a ranar …

FB IMG 1745747369831
EFCC, Labarai

Damfarar CBEX: Mutum 8 da EFCC ke nema ruwa a jallo

Posted onApril 27, 2025April 27, 2025

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Nijeriya EFCC, ta ayyana neman wasu jami’an CBEX waɗanda take zargi da hannu a damfarar ’yan kasar …

IMG 20250227 WA0045
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Bankado tare da karbo Sama da Miliyan 28 Cikin Biyan Albashi na Watan Maris, 2025

Posted onApril 26, 2025April 26, 2025

A wani gagarumin mataki na gyara tsarin biyan albashi a cikin jihar, Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta cimma wata babbar …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  juma’a

Posted onApril 25, 2025April 25, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1745569888095
Labarai, Nijeriya

Yan Najeriya za su fuskanci talauci nan da 2027 — Amma fa ina ji Bankin Duniya

Posted onApril 25, 2025April 25, 2025

Bankin Duniya ya yi hasashen cewa talauci a Najeriya zai ƙaru da kashi 3.6 cikin ɗari a cikin shekaru biyar masu zuwa, ciki har da …

IMG 20250227 WA0045
Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokokin kirkirar sabbin ma’aikatu 4

Posted onApril 25, 2025April 25, 2025

Gwamnan jihar Kano ya sanya hannu kan dokokin kirkirar sabbin ma’aikatu gwamnatin jihar har guda hudu. Gwannan ya ce kirkirar sabbin ma’aikatun zai kara taimakawa …

FB IMG 1745524356904
APC, Labarai

HOTUNA: Yadda Ganduje ya karbi  Kawu Sumaila,  Rurum, Baffa Bichi,  Badamasi Ayuba da wasu bayan ficewarsu daga NNPP

Posted onApril 24, 2025April 24, 2025

Shugaban jam’iyyar APC na Kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje CON ya karbi jiga-jigan jam’iyyar NNPP wadanda su ka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC. Daga cikin …

IMG 20250424 124215
Hukumar Hisba, Labarai

Hisbah  ta yi alla-wadai da wakar Hamisu Breaker ta “Amana ta”

Posted onApril 24, 2025April 24, 2025

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta yi alla-wadai da wata  shahararriyar wakar Hausa mai taken “Amana ta” da mawaki Hamisu Breaker ya rera, inda ta …

FB IMG 1745398118221
Hukumar Hisba, Labarai

Hisbah ta rushe wajen da aka ce sawun Annabi S A W ya fito a jihar Kano

Posted onApril 23, 2025April 23, 2025

Hukumar Hisbah ta kai samame tare da rushe wani tarin taɓo da aka ce an ga sawun Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama a wajen a …

Posts pagination

‹ 1 … 35 36 37 38 39 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab