Hukumar Hisba a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta yi sammacin manajan kamfanin Dillancin Labarai da hulda da jama’a na PRNigeria, Adnan Mukhtar Tudun …
Hukumar Hisba a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta yi sammacin manajan kamfanin Dillancin Labarai da hulda da jama’a na PRNigeria, Adnan Mukhtar Tudun …
A shirye muke mu tunkari duk wani ko wata kungiyar da ta yi yunkurin haddasa rikici a lokacin zaben. Alfijir labarai ta rawaito gabanin sake …
An ɗauki matakin rufe Asibitocin ne domin tabbatar da manufar gwamnati ta kare lafiyar al’umma. Alfijir labarai ta rawaito Gwamnati ta sake bayar da umarnin …
Kungiyar likitocin Asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake jihar Kano ta bayar da Sanarwar janye mambobinta daga bakin aiki har sai abinda hali yayi. Alfijir …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da sanarwar neman wasu shahararrun masu amfani da shafin Tiktok guda shida saboda furta kalaman batsa cikin wasu …
Kotun Kolin Nijeriya ta tabbatar da Dauda Lawal na jam’iyyar PDP a matsayin zababben gwamnan jihar Zamfara. Gwamna Lawal Dauda ne ya daukaka kara zuwa …
Killace Bolar Gidanki Domin Samun Taro Da Sisi, Tare Da Kubutar Da Duniya Daga Dumamar Yanayi Wannan sako ne mai mahimmanci ga mata masu zama …
Wasu barayi sun kai farmaki wata makabarta sun kuma sace kofar makabarta a jihar Katsina” Alfijir labarai ta rawaito wasu jama a da suka je …
Hukumomin China suna gudanar da bincike a wani asibiti inda aka samu wani likita da ake zargi da naushin mara lafiyar da yake tsaka da …
Gwamnatin Najeriya ta bayar da tabbacin ɗaukan mataki kan likitoci da sauran mutanen da ke da hannu a harkar safarar ƙoda. Alfijir labarai ta rawaito …
Dakta Zubair ya samu digirin sa na likitanci a Jami’ar ABU da ke Zariya a Najeriya da kuma digirinsa na uku wato Ph.D. An haife …
Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dakta Mansur Mudi Nagoda ya amince da dakatar da jami’an tsaron asibitin haihuwa na Imamu Wali …
Rundunar sojin saman Najeriya NAF ta sanar da cewa jirginta mai saukar ungulu kirar MI-35P ya yi hatsari a Fatakwal, jim kadan da tashinsa. Alfijir …
Wata babbar kotun jihar Kwara da ke zamanta a Ilorin ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai a kan Sarkin Fulanin jihar Kwara, Alh Usman Adamu, da …
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin da kotun sauraron kararrakin zabe ta Majalisar Dokoki ta kasa da ta jihar Kano …
Jigo a jam’iyyar APC kuma tsohon kwamishinan raya karkara, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya yi kira ga gwamnan jihar Kano mai ci Abba Kabir Yusuf da …
Daga Baba Usman Gama An baza karin sojoji da ‘yan sanda a Kano gabanin hukuncin kotu kan shari’ar Abba da Gawuna. A safiyar yau Juma’a …
Wani mazaunin garin Maraba da ke jihar Nasarawa, Muhammed Sani Zangina, ya shigar da kara kotu, inda ya zargi mawakin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, …
Daga Badamasi Aliyu R/Lemo Allah Ya yi wa tsohon dan wasan kwaikwaiyon nan na arewacin Najeria, Alhaji Usman Baba Patigi wanda da aka fi sani …