Dakarun tsaron Nijeriya suna ƙoƙarin shawo kan matsalolin tsaro da ake fama da su. Alfijir Labarai ta rawaito Nijeriya ta caccaki Amurka kan shawarwarin da …
Dakarun tsaron Nijeriya suna ƙoƙarin shawo kan matsalolin tsaro da ake fama da su. Alfijir Labarai ta rawaito Nijeriya ta caccaki Amurka kan shawarwarin da …
Mahara sun yi wa alkali da ma’aikatan kotu dukan kawo wuka kan rikicin fili a Gombe Alfijir Labarai ta rawaito Wasu bata-gari sun sassari alkalin …
Babban burin asibitin kasa da kasa na kasar Lebanon shi ne yi wa al’umma hidima ta hanyar ba da manyan ayyuka na kiwon lafiya. Alfijir …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya tsallake rijiya da baya a wani yunkurin kashe shi da wasu ‘yan bindiga sanye da kayan sojoji suka yi …
Daga Baba Usman Gama Mai shari’a Musa Dattijo, Alkalin kotun koli, zai yi ritaya a ranar 27 ga watan Oktoba kamar yadda mai magana da …
Habubakar Fulata, Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai kan Ilimin Jami’o’i ya yi kira da a kara albashi ga malaman Firamare, Sakandare da Jami’o’i. Alfijir Labarai ta …
Daga Baba Usman Gama ‘Yan bindiga sun shiga Jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sokoto ranar Litinin da daddare inda suka je kasuwar mini market suka …
Akalla gidaje 60 da kayayyaki na miliyoyin Nairori suka salwanta sakamakon wata ambaliya da ta mamaye Ƙananan Hukumomin Jihar Nasarawa guda biyu. Alfijir Labarai ta …
Bikin na ranar yancin Kai a bana yazo lokacin da kasar mu ke kan Wani kadami Mai muhimmanci game da batun makomar ta a fannonin …
Wannan yaron yana cikin tsananin rashin lafiya ne, an yi masa aikin kafa sati 3 da suka wuce . Dangote foundation ne su ka dauki …
“Akwai masu bayar da magani da su ka san abun da su ke yi, kuma sun iya gano ciwo, sun kuma san maganinsa, amma akwai …
Muhammadu Buhari ya kwashe shekara takwas yana mulki inda ya rika shan yabo da suka kan yadda ya gudanar da mulkin Nijeriya Alfijir Labarai ta …
Shugaban Cibiyar Musmarham Accupunture and Hijama Centere Dr Nuhu mohammed U.k Wanda Masanine A Bangaren Gashin Jiki Da Tausa Da Kuma Magungunar ‘Yan Chaina Da …
Uwar gidan tsohon shugaban kasan ta bayyana damuwa kan lamarin ne a shafinta na Facebook jiya Lahadi, inda ta yi kakkausar suka ga wata mata …
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta sauke shugaban asibitin yara na Hasiya Bayero bisa zargin rashin iya shugabanci. Alfijir Labarai ta rawaito wata …
Sojoji a ƙasar Gabon dake yankin Tsakiyar Afirka sun ce sun yi wa shugaban ƙasa Ali Bongo juyin mulki. Alfijir Labarai ta rawaito hakan ya …
Yana iya zama kalubale, amma babu wani kalubalen da ba za a iya shawo kansa ba Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta nada sabbin …
Ruto ya ce ya gwammace ba da tallafin samar da mai maimakon siya. Alfijir Labarai ta rawaito Kasar Kenya ta maido da wani dan karamin …