Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi barazanar cewa zai iya fitar da Umarnin Shugaban Ƙasa (Executive Order) domin a rika sakin kuɗaɗen rabon tarayya …
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi barazanar cewa zai iya fitar da Umarnin Shugaban Ƙasa (Executive Order) domin a rika sakin kuɗaɗen rabon tarayya …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya warware ƙarin girma har ninki biyu da ya yi wa dogarinsa, Nuruddeen Yusuf, biyo bayan caccaka da ya sha daga …
Uwargidan Shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana hasashen cewa lokaci zai zo da Najeriya za ta rika ba sauran ƙasashe rance, la’akari da yadda …
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sabon rukuni na manyan jakadu wanda ya haɗa da wasu manyan tsoffin jami’an gwamnati da hafsoshin tsaro. A …
Daga Aminu Bala Madobi Cikin wata hira da manema labarai, Tsohon mashawarci na musamman kan siyasa a ofishin Mataimakin Shugaban kasa Dr. Hakeem Baba-Ahmed, kuma …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da assasa dokar ta ɓaci akan tabbatar da tsaron Nigeria inda ya sanar da wasu …
Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya bayyana rashin jin daɗinsa da damuwa kan matakin da gwamnatin Najeriya ta ɗauka na haramta shigowa da wasu kayayyakin …
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bada umarnin a cire sunan Maryam Sanda — wadda aka yanke wa hukuncin kisa a shekara ta 2020 bisa …
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sauke Janar Christopher Musa daga mukaminsa na Babban Hafsan Tsaron Kasa, da sauran hafsoshin tsaro na kasa baki daya. …
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunan Dr. Bernard Mohammed Doro daga jihar Filato ga majalisar dattawa don nada shi minista a gwamnatinsa. …
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yayi da afuwa ga Maryam Sanda, wadda aka yankewa hukuncin kisa a shekarar 2020 bisa laifin kashe mijinta, Bilyaminu Bello. …
Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta ce malaman makarantu mutane masu daraja da suka cancanci yabo da ƙarƙafa gwiwa. Remi ta bayyana haka ne …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Tinubu ya bukaci Mahmood da ya dakatar da dukkan aikinsa ya kuma tafi hutun dole na ƙarshe na barin hukumar. …
Sanarwar ta fito ne a ranar Litinin cikin wata takarda da Abiodun Oladunjoye, Daraktan Ƙididdiga da Hulɗa da Jama’a na Fadar Shugaban Ƙasa, ya sanya …
Fadar shugaban Najeriya ta janye jerin sunayen wadanda ta nada a yau juma’a, inda ta ce an tafka kura-kurai. Sunday Dare, mashawarci na musamman ga …
Wasu fusatattun matasa sun dakawa abincin da ɗan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya je zai raba a jihar Gombe, kamar yadda ya ke a …
Shugaba Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-baci a Jihar Rivers, inda ya dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara, da mataimakiyarsa Ngozi Odu, da dukkan mambobin Majalisar …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Ilimi ta tarayya da ke Kano zuwa Jami’ar Ilimi ta Yusuf Maitama Sule. Marigayi Alhaji …
Daga Aminu Bala Madobi Watanni takwas bayan kaddamar da shi, Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya ƙi komawa gidansa na hukuma da aka gina don …