Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Tsaro

Labarai, Tsaro

Yan Sandan Jihar Katsina Sun kama Yan Fashi 19, Da Wasu Motocin Alfarma A Jihar

Posted onAugust 31, 2022August 31, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane 19 da ake zargin ‘yan fashi da makami ne tare da kwato motoci …

Labarai, Tsaro

Zamfara Za Ta Rabawa Yan Sintiri Bindigogi 7,000, Bayan Ajiye Makaman Wasu Yan Ta adda

Posted onAugust 31, 2022August 31, 2022

Alfijr ta rawaito akalla bindigogi 7,000 Zamfara ta siyo don rabawa ga jami’an tsaron hadi da al’umma wadanda za a tura su kauyuka domin kare …

Labarai, Tsaro

Dubun Wasu Masu Garkuwa Da Mutane Su Biyu 2 Ta Cika A Jihar Jigawa

Posted onAugust 28, 2022August 28, 2022

Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jahar Jigawa a kokarin da take na yaki da duk wani nau’i na laifuka da aikata da kuma samar …

Labarai, Tsaro

Hukumar Kula Da ‘Yan Sanda Sun Bayyana Yajin Aiki Na Sai Baba Ta Gani

Posted onAugust 25, 2022August 25, 2022

Alfijr ta rawaito Majalisar hadin gwiwa ta hukumar ‘yan sanda ta fitar da sanarwar yajin aiki na har abada ga mahukuntan hukumar sakamakon saba yarjejeniyar …

Labarai, Tsaro

Da Ɗumi Ɗuminsa! An Kama Shugaban Karamar Hukuma Da Laifin Kashe Matarsa

Posted onAugust 17, 2022August 17, 2022

Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta kama shugaban kwamitin rikon kwarya na karamar hukumar Nnewi ta Arewa Mbazulike Iloka kan mutuwar matarsa. …

Labarai, Tsaro

Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa Ta Dakile Yunkurin Yin Garkuwa Da wani Bako

Posted onAugust 10, 2022August 10, 2022

Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jihar Jigawa, ta dakile yunkurin sace wani bature da ke aiki a kamfanin Tumatur da ke karamar …

Labarai, Tsaro

Da Ɗumi Ɗuminsa! ‘Yan Ta’adda Sun Sake Sakin Wasu Fasinjojin Jirgin Kasa Bakwai Da Aka Sace

Posted onAugust 10, 2022August 10, 2022

Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito wasu fasinjoji bakwai da aka yi garkuwa da su a harin jirgin kasa na ranar 28 ga Maris a jihar …

Labarai, Tsaro

An Saka Dokar Kama Duk Babur Mai Ƙafa Biyu Da Bashi Da Rijistar A Fadin Kasar Nan.

Posted onAugust 3, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa, FRSC, ta umarci kwamandojin sassan 37 na faɗin ƙasar nan da su kama duk wani babur da …

Labarai, Tsaro

Jerin Ƴan Daba 84 Da Yan Sandan Jihar Kano Suka Kama Yayin Bikin Sallah

Posted onJuly 16, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar Ƴan Sandan jihar Kano tace ta samu nasarar kama ƴan daba 84 da muggan makamai a yayin bukukuwan sallah babba …

Labarai, Tsaro

Fursunoni 69 Mafi Hatsari Da Hukumar Kula Da Gidajen Yarin Nigeria Suke Nema Da Suka Tsere Daga Kuje

Posted onJuly 8, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar da ke kula da gidajen yari ta Nijeriya (NCoS) ta bayyana cewa za ta ci gaba da neman fursunoni 69 …

Labarai, Tsaro

Da Ɗumi Ɗuminsa! An Gano Yara 77 A Cikin Ginin Ƙarƙashin Ƙasa na Cocin Ondo.

Posted onJuly 3, 2022July 3, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Akalla yara 77 ne aka ceto daga wani gida da ke karkashin kasa a wani coci a garin Ondo na jihar …

Labarai, Tsaro

Gwamnatin Zamfara Ta Amince Da Kowa Ya Mallaki Bindiga A Jihar

Posted onJune 26, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Zamfara ta amince al’ummar jihar da su mallaki bindigogi don kare kansu daga harin yan bindiga Karuwar yawaitar hare-hare …

Labarai, Tsaro

Wata Sabuwa! Sojoji Sun Kama Wata Mota Maƙare Da Bama-Bamai

Posted onJune 23, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Sojoji sun kama mota maƙare da bama-bamai a jihar Cross River Dakarun birged ta 13 dake aiki karkashin bataliya ta 82 …

Labarai, Tsaro

Wata Sabuwa! Yan bindiga sun sace Maigari da Ɗansa

Posted onJune 20, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sandan jihar Bauchi da ke Najeriya ta tabbatar da kai hari tare da sace maigarin ƙauyen Zira mai suna …

Labarai, Tsaro

Dubun Wani Shahararren Dan Damfara A Shafukan Sada Zumunta Da Ke Amfani Da Bidiyon Tsiraici Ta Cika

Posted onJune 19, 2022June 19, 2022

ji Alfijr An kama wani da ake zargin ya kware wajen yin amfani da sunayen maza da mata ta hanyar bude shafukan sada zumunta, don …

Labarai, Tsaro

Rundunar Yan Sanda Ta Kashe Masu Garkuwa 4, Da Kama Wata Mata Mai Yi Wa ‘Yan Bindiga Safarar Makamai

Posted onJune 17, 2022June 17, 2022

Alfijr ta rawaito rundinar ‘yan sandan jihar Kaduna ta samu nasaran kashe wasu miyagun ‘yan ta’adda 4, wadanda suka addabi al umma da garkuwa da …

Labarai, Tsaro

Da Ɗumi Ɗuminsa! Mahaifiyar AA Zaura Dan Takarar Sanatan Kano ta APC Ta Shaki Iskar Yanci

Posted onJune 7, 2022June 7, 2022

Alfijr ta rawaito bayan sa’o’i 24 da yin garkuwa da mahaifiyar dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya, AA Zaura, jami’an tsaro na farin kaya, DSS …

Labarai, Tsaro

Wata Sabuwa! Yan Ta’adda Sun Sace Mahaifiyar ‘Yar Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya A APC, AA Zaura

Posted onJune 6, 2022June 6, 2022

Alfijr ta rawaito wasu barayi da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun yi garkuwa da mahaifiyar dan takarar kujerar Sanatan Kano ta tsakiya, A.A …

Labarai, Tsaro

Wata Sabuwa! ’Yan Bindiga Sun Kashe Wani Sabon Ango Sun Sace Amarya Da Iyalan Wani Kwamishina

Posted onMay 28, 2022May 28, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kashe wani sabon ango tare da sace matarsa mai ciki a garin Jere da ke karamar hukumar …

Labarai, Tsaro

Da Ɗumi Ɗuminsa! Gwamna El-Rufai Ya Bada Umarnin Rushe Garuruwa Uku Da Ke Baiwa ‘Yan Bindiga mafaka a titin Kaduna zuwa Abuja.

Posted onMay 23, 2022May 23, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin Jihar Kaduna ta ce za ta yi la’akari da yanayin ko dai ta sake tsugunar da mazauna unguwanni ko kuma …

Posts pagination

‹ 1 … 4 5 6 7 8 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab