Alfijr Labarai
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau
Alfijr Labarai
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 655 / Siyarwa = 665
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 740 / Siyarwa = 755
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 640 / Siyarwa = 665
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 163 / Siyarwa = 175
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 950 / Siyarwa = 1000
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Alfijr Labarai
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Asabar a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin yana Iya hawa ko Sauka
Alfijr Labarai
08028404926
Don Neman Karin Bayani