Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jinjina kyautar mota SUV da Kwankwaso ya ba shi a kakar babban zaben 2015, Buhari yace …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jinjina kyautar mota SUV da Kwankwaso ya ba shi a kakar babban zaben 2015, Buhari yace …
Alfijr ta rawaito Kamfanin Jiragen Sama na Saudiyya ya sanar da shirinsa na komawa jigaila a filin jirgin saman malam Aminu Kano da ke birnin …
What to Obtain Boyfriend intended for Anniversary An birthday is a time for you to mail order brides macedonian commemorate the love you may have …
Alfijr ta rawaito tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya tabbatar amince da Peter Obi na jam’iyyar Labour Party (LP) a matsayin shugaban ƙasar da yake …
Alfijr ta rawaito jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta jihar Neja, NDLEA, sun kama wani dan kasar Brazil da ya dawo gida, …
Alfijr ta rawaito an harbe wani ɗan sanda har lahira sun kuma ɗauke bindigarsa a harabar wani banki da ke kan titin DSP Alamieyeseigha a …
Alfijr ta rawaito Tsohon Kwamishinan Addini na Jihar Kano, Dakta Muhammad Tahar Adam ya ce bisa radin kansa ya yi murabus daga mukaminsa, inda ya …
Alfijr ta rawaito shugaban kasa Muhammadu Buhari ke gabatar da jawabin sabuwar shekara ta 2023, wadda ita ce ta karshe a matsayin shugaban kasa. Ya …
Alfijr ta rawaito wata Sanarwa da Kwamishinan yada Labarai Muhammad Garba ya rabawa manema Labarai, yace Gwamnatin ta samu Baba Impossible wajen yin gaban Kasa …
Alfijr ta rawaito A hukumance Cristiano Ronaldo zai taka leda a Saudiyya. Kulof din Al-Nassr na Riyad ya kulla yarjejeniya mafi girma a wannan kakar …
Alfijr ta rawaito Wani masanin ilimin abinci mai gina jiki, Mista Pradeep ya bukaci mutane su rika amfani da nikakkun ‘ya’yan itatuwa dan Inganta lafiyarsu. …
Alfijr ta rawaito Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA ta sami nasarar kama masu laifi 3,245 daga watan Janairu zuwa Disambar 2022. …
Alfijr ta rawaito za a gudanar da gagarumin binkin nadin sarauta na shugaban sashin kasuwanci na gidan radiyo freedom Alh Aminu Bello a matsayin matawallen …
Alfijr ta rawaito Shahararren Dan Wasan Kwallon Kafa Na Brazil Pele Ya Mutu, bayan ya dade yana fama da cutar Cancer, kamar yadda wakilinsa Joe …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai Siya = …
Alfijr ta rawaito Jami’an ‘yan sanda sun kama wasu da ake zargi, sun kwato bindigogi iri-iri 49. Rundunar ‘yan sanda a Kaduna ta ce ta …
Alfijr ta rawaito Rahotanni daga jihar Kogi na nuna cewa an samu fashewar wani abu tare da kashe mutane uku a Okene, a ranar da …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bayyana shirin kara albashin ma’aikata a shekarar 2023. Ministan kwadago da samar da ayyukan …
Alfijr ta rawaito Babbar kotun mai zaman ta a sakatariyar Audu Bako a Jihar Kano, ƙarƙashin Mai Shari’a Aisha Mahmud, ta yanke wa wani matashi, …