Alfijr ta rawaito wata kungiyar musulmi mai suna Ta’awunu Human Rights Initiative ta caccaki wani fim din Nollywood mai suna, ‘Osuwon Mi’ da bata sunan …
Tag: Celebrity photos
Alfijr ta rawaito diyar tsohon shugaban ƙasar Amurka Trump, Tiffany Trump, diyar tsohon shugaban Donald Trump, ta auri masoyinta, dan Najeriya mai suna Michael Boulos, …
Alfijr ta rawaito a kalla mutane 21 ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan da wata motar bas ta fada cikin magudanar ruwa a Arewacin Kasar …
Alfijr ta rawaito Matakin da Babban Bankin Najeriya ya ɗauka na sake fasalin takardar kuɗin Naira na haifar da sakamako mai kyau yayin da farashin …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda a jihar Ogun ta cafke wasu mutane uku da ake zargi da sace mota a Abeokuta. Jami’in hulda da …
Alfijr ta rawaito mutum daya ya mutu sakamakon raunukan da ya samu a wani dakin ajiyar da ake ginawa a Ibadan, babban birnin jihar Oyo. …
Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje Ya Amince da sakin naira miliyan dari uku (N300,000,000) A matsayin kuɗin karatun daliban da …
Alfijr ta rawaito Babban hafsan sojin Nijeriya Lt Gen Faruq Yahaya ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya da cewa sojoji ba za su ba ‘yan kasa …
Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara jihar Kano ta tabbatar da tashin wata gobara a kasuwar sayar da Tumatur da ke Badume a ƙaramar hukumar …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Juma’a, a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai 1. …
Alfijr ta rawaito wani Miji mai suna Akpos ya kone Matarsa mai suna Risikat, har lahira. Mijin matar ya tsere daga gidansu da ke kan …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da wani Katafaren asibitin shugaban kasa a fadar gwamnati da ke Abuja. Bincike ya tabbatar da …
Alfijr ta rawaito Akwai kwararan alamu da ke nuna cewa tsohon Shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) zai iya shiga rikicin …
Alfijr ta rawaito Sanata Ali Ndume ya shawarci gwamnatin tarayya da ta zabtare albashin ‘yan majalisa da kashi 50 cikin 100 domin biyan malaman jami’o’i …
Alfijr ta rawaito babbar kotun tarayya da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta yi watsi da hukuncin da aka yiwa shugaban hukumar EFCC, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Adamawa ta tabbatar da kama matashin da aka ce ya harbe mahaifin sa a lokacin da ya …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje Suka Ƙara Ragargajewa a yau ranar Alhamis A Kasuwar Wapa Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Jami’in hulda da jama’a na hukumar kiyaye haddura ta kasa Bisi Kazeem, ya bayyana cewa ya zama wajibi a yi wa jama’a …
Alfijr ta rawaito Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya su zabi wanda suke so daga kowace jam’iyya’ a zaben 2023 mai zuwa. Shugaban ya …
Alfijr ta rawaito Kwamitin Kula da Haramtattun gine-gine da aka yi ba bisa ka’ida ba, a ƙarƙashin jagorancin Hon Baffa Babba Dan’agundi ya amince da …