Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Cheapest flights

Labarai, Siyasa

Jam’iyyar APC Ta Samar da Sulhu Tsakanin Ganduje da Shekarau

Posted onFebruary 6, 2022February 16, 2022

Alfijr Jam’iyyar APC ta samar da tsarin raba mukaman jam’iyya tsakanin bangarorin da gwamnan jihar Abdullahi Ganduje da Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya Ibrahim …

Labarai, Sadarwa

kamfanin WhatsApp Ya Gargadi Masu Amfani Da Shi kan Gagarumin Canji Ga Duk Masu Amfani Da Google

Posted onFebruary 6, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, WHATSAPP waɗanda suka dogara da ma’adana mara iyaka na Google Drive na iya zama abin takaici. A cewar Hukumar Android, WhatsApp …

Addini, Labarai

Hukumar Hisbah Ta Kano Ta Kama Wasu Motoci Makare Da Barasa

Posted onFebruary 6, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu motoci hudu dauke da kwalaben barasa sama da 4,200. Babban kwamandan hukumar Dr …

Labarai, Tsaro

An Gano Dan Gidan Dr Zahra’u Kwamishiniyar Mata Da Ya Bata A Kano.

Posted onFebruary 4, 2022February 16, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, bayan sama da makon 2 da bacewar dan gidan malama Dr Zahra’u wadda take a matsayin Kwamishiniyar mata a Kano, yanzu …

Labarai, Lafiya

Salad Yayi Sanadiyyar Barkewar Wata Cuta Har Mutum 2 Sun Mutu! in ji CDC

Posted onFebruary 4, 2022February 4, 2022

Alfijr Alfijir ta rawaito, cibiyar Kula da cututtuka ta Amurka na binciken barkewar cutar Listeria da ke da alaka da Salat wanda ya yi sanadiyar …

Labarai

Gwamnonin Tarayya Ta Dakatar Da Shahararren Shirin Vision FM Idon Mikiya

Posted onFebruary 1, 2022February 16, 2022

Alfijir Gwamnonin tarayya ta dakatar da shahararriyar shirin Vision FM Idon Mikiya Rahotanni sun ce gwamnatin tarayyar Najeriya ta dakatar da shirin saboda sukar da …

Ilimi, Labarai

kungiyar Unique Child Education & Women Empowerment Association Ta Tallafawa Wata Islamiyya Da Kayan Koyo Da Koyarwa A Kano

Posted onFebruary 1, 2022

Alfijir Alfijir ta rawaito, kungiyar Unique Child Education and Women Empowerment Association (UCEAWEA) ta kai tallafin kayan karatu da na rubutu ga wata makarantr islamiyya …

Kotu, Labarai

Kotu Ta Aike Da Mu azu Dan Sarauniya A Gidan Gyara

Posted onJanuary 31, 2022February 16, 2022

Alfijir A ranar Litinin ne aka gurfanar da shi a gaban kotu bisa zargin bata sunan gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje. Alkalin kotun jihar …

Canjin Kudi, Labarai

Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Litinin 31/01/2022

Posted onJanuary 31, 2022

Alfijir Alfijir Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. 1. Dollar zuwa Naira Siya = 563 / Siyarwa = …

Ilimi, Labarai

Jami ar Maryam Abacha Nigeria Ta Sanya Sunan Haneefa A makarantar

Posted onJanuary 31, 2022February 16, 2022

Alfijir Alfijir ta rawaito Mahaifin Marigayiya Haneefah yayi godiya ga Allah bayan Sanya Sunan Haneefa a babban titin Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria …

Posts pagination

‹ 1 … 21 22 23
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab