Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Gwamna Yusuf

IMG 20260409 WA0614
Kano, Labarai

Labari Mai Dadi: Gwamna Yusuf Ya Kammala Biyan Bashin N32bn Na Garatuti Da Tallafin Iyalan Mamata

Posted onApril 9, 2026April 9, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya biya ragowar Naira biliyan 32 daga cikin bashin Naira biliyan 48 da ya gada …

IMG 20260330 WA0841
APC, Labarai

Ana Wata: Sabon Rikici Ya Kunno Kai A Jami’ar APC Kano, Sanata Sumaila Yayi Fatali Da Taron Abba Gida Gida

Posted onMarch 30, 2026March 30, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Bayan Fatali Da Taron Gwamna Yusuf, Sanata Kawu Sumaila ya jagoranci “Muhimmin taro” da ‘Yan Majalisar Kano ta Kudu. ‘Yan majalisar …

IMG 200911 27326 1774638567362
Kwankwasiyya, Labarai

DA Dumi Duminsa: mataimakin gwamnan Kano ya mika takardar ajiye muƙamin sa

Posted onMarch 27, 2026March 27, 2026

Ƙungiyar Kwankwasiyya Movement ta sanar da al’ummar Jihar Kano da ma ɗaukacin Najeriya cewa Mataimakin Gwamnan jihar ya miƙa takardar murabus dinsa daga mukaminsa.‎‎A cikin …

FB IMG 1723959647845
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya maye gurbin wadanda suka ajiye mukansu, da kuma daga darajar wasu

Posted onJanuary 28, 2026January 28, 2026

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya amince da wasu sabbin nade-nade tare da daga darajar wasu jami’ai, a wani yunkuri na ƙarfafa tafiyar da …

IMG 092645 16126 1768552027456
Abba Gida Gida, Labarai

Online Chapel Ta Karrama Gwamnan Kano Kan Sauya Yanayin Aikin Jaridar Yanar Gizo.

Posted onJanuary 16, 2026January 16, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar Kano Online Media Chapel (KOMC) ta bai wa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, Lambar Girmamawa, bisa gagarumar gudunmawar …

FB IMG 1768126421596
Kwankwasiyya, Labarai

Gwamnan Kano yayi ganawar sirri da Kwankwaso kafin tafiya Faransa don ganawa da Tinubu

Posted onJanuary 11, 2026January 11, 2026

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gudanar da wata ganawar sirri da jagoran jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar, Rabiu Musa Kwankwaso, a gidansa …

IMG 190829 04126 1767550128376
Labarai, Shugaba Tinubu

Abba Kabir ne magajin Malam Aminu Kano wajen kishin jahar – In Ji Tinubu

Posted onJanuary 4, 2026January 4, 2026

Kalaman Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ke nan kan gwamnan Jihar Kano Abba Kabiru Yusuf a cikin wani sakon taya gwamnan murnar cikarsa shekaru 63, wanda …

IMG 125557 04126 1767527771606
Kwankwasiyya, Labarai

Kwankwaso yayi gargadi da jan kunne ga Gwamnan Kano Abba

Posted onJanuary 4, 2026January 4, 2026

Jagoran Tafiyar Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bukaci Gwamna Abba Kabiru Yusuf da ya bar kujerar gwamna idan har …

IMG 105115 251225 1766656327102
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya bayyana matuƙar girgiza da alhini bisa rasuwar ‘Yan majalisar dokokin jihar guda biyu da suka rasu a rana guda.

Posted onDecember 25, 2025December 25, 2025

Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf ya bayyana matuƙar girgiza da alhini mai tsanani bisa rasuwar ‘Yan majalisar dokokin jihar Kano guda biyu da suka …

FB IMG 1723959647845
Gwamnatin Kano, Labarai

Da Ɗumi-Ɗuminsa Gwamnatin Kano ta haramta  yunkurin kafa Hisbah mai zaman kanta  nan take

Posted onDecember 12, 2025December 12, 2025

Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da umarnin zartarwa da ya haramta wata kungiya da ke aiki da sunan “Independent Hisbah Fisabilillahi”. Wannan umarni da Gwamna …

IMG 060826 031225 1764738526003
Kano, Labarai

Hasken Rayuwa: Ma’aikatar Ilimin Ta Jihar Kano Ta Sanar Da Ranar Rufe Makarantu A Jihar

Posted onDecember 3, 2025December 3, 2025

Ma’aikatar Ilimin Jihar Kano ta bayyana cewa makarantun firamare da sakandare na gwamnati da masu zaman kansu, na kwana da na jeka ka dawo za …

FB IMG 1764563775662
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta bayyana matsayarta kan dawowar Achaba a fadin jihar

Posted onDecember 1, 2025December 1, 2025

Gwamnatin Jihar Kano ta ce tana daukar matakan gaggawa don dakile dawowar masu baburan haya (Achaba) da ake gani a sassa daban-daban na birnin Kano …

FB IMG 1764421636875
Ganduje, Labarai

Ganduje ya magantu kan umarnin gwamnatin Kano na kama shi kan kokarin tada tarzoma

Posted onNovember 29, 2025November 29, 2025

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da martani kan kiran da gwamnatin Kano ta yi na a kama shi, inda ya …

IMG 204003 141125 1763149218086
Kano, Labarai

Gwamnan Kano amince da kafa kwalejin Kimiyya da Fasaha a Gaya Nan Ba da Jimawa ba

Posted onNovember 14, 2025November 14, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya tabbatar da cewa gwamnatinsa na kan gaba wajen kafa kwalejin kimiyya da Fasaha a karamar hukumar Gaya, …

Abba k Yusuf
Ilimi, Labarai

Gwamnan Kano ya kaddamar da rukunin dalibai su 590 da za su amfana da shirin tallafin karatun digiri na biyu

Posted onNovember 13, 2025November 13, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da zagaye na biyu na dalibai 590 da za su amfana da …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab