Allah Ya yi wa mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, Hajiya Maryam Namadi, rasuwa. Ta rasu da safiyar ranar Laraba, 25 ga watan Disamba, …
Allah Ya yi wa mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, Hajiya Maryam Namadi, rasuwa. Ta rasu da safiyar ranar Laraba, 25 ga watan Disamba, …
A wani mataki mai karfi don yakar ciwon Amosanin jini, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da wata sabuwar cibiyar lafiya mai …
Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwale, Abubakar Muazu Mojo ya yi barazanar ajiye aikinsa na shugabancin karamar hukumar muddin ba’a sauya masa Daraktan Mulki, DPM, na karamar …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya tsige sakatarorin dindindin da daraktoci a ofishin Mataimakin Gwamna da kuma ma’aikatar kananan hukumomi. Wannan mataki ya biyo …
Ƙungiyar Likitoci ta ƙasa reshen jihar Kano ta yi kira ga Gwamnan Kano Abba Kabir ya gaggauta korar Kwamishiniyar Jin Kai da Walwalara Jama’a ta …
Nijeriya na shirin rage dogaro da shigo da kayan abinci, acewar ministan kudi da tattalin arziki, Wale Edun wanda ya bayyana matakan da ake dauka …
Daga Aminu Bala Madobi Tun bayan fitar hoton gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo na APC, ya haifar da doguwar muhawara akar sada zumunta bayan da …
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce a kundin tsarin mulkin Najeriya, Mai Alfarma Sarkin Musulmai bashi da ikon nada kowa a kowanne irin mukami. Alfijir labarai …
Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar APC ta umurci majalisar dokokin jihar Ribas, karkashin jagorancin Rt. Hon. Martin Amaewhule, ya fara shirin tsige Gwamna Siminilayi Fubara …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kai wa wani dan takarar gwamna hari na jam’iyyar APGA a jihar Ebonyi Farfesa Bernard Odo, wanda ya …